Wakokin kawu Dan sarki

Sabuwar Wakar Kawu Dan Sarki Ba Kirin kirin ba Audio Mp3.

Kawu Dan Sarki ba Kirin kirin ba Music Audio.

Yanzu yanzu mawakin kawu ɗan Sarki ya saki wata sabuwar wakarsa mai suna ba kirin kirin ba babu shakka wannan wakar na daya daga cikin fitattun wakokin dake sanya masoya farin ciki sosai mutuka muna mutukar alfahari da farin ciki da wakokin kawai Dan Sarki babu shakka wakokin kawai suna mutukar sanya zuciya nishadi akowanne lokaci.

Mutane da yawan gaske afadin Nigeria harma da sauran ƙasashen duniya suna bayyana farin cikinsu afili dalilin sauraron wakokin daya daga cikin fitattun wakokin mawakan da duniya ke labari Wato kawu ɗan Sarki hakika wakokinsa suna daga cikin wakokin da sukafi tashe afadin duniya baki daya farin ciki baya karewa azuciyar masu sauraron wakokin kawu ɗan Sarki akowane lokaci.

 

Mawakin kawu ɗan Sarki ya kara da cewa har kullum babu abun dake sashi farin ciki mara musultawa akowane lokaci kamar ganin yadda masoya ke samun nutsuwa alokacin sauraron wakokinsa dan haka yayi alƙawarin kara daura da mara ba dare ba rana dan ganin ya tabbatar da farin ciki mara kiman tuwa ga dukkan masoya baki daya cewar mawakin Alhaji kawu ɗan Sarki amawaki mai mutukar abun mamaki cikin dukkan mawakan Hausa baki daya.

 

Mawaka da yawa since babu shakka kawu ya zama mawakin daya fita daban da sauran mawa domin kuwa ya fito da salan wakarsa da ban da sauran mawakan dake rera wakoki Aduniyar mawakan Hausa hakan tasa muna bashi lambar yabo bisa wannan ko kari nasa cewar kungiyar mawakan Hausa ta Nigeria Muna kara masa addu’a dare da rana Allah Ubangiji ya kara basira cewar mawakan.

Dowload Mp3

Sabuwar Wakar kawu ɗan Sarki ba kirin kirin ba.

Also Read And Dowload

Ba Kirin kirin ba waka wakace sabuwa da mawakin Nijeriya kawu ɗan Sarki ya saki asafiyar yau domin sanya farin ciki da annushuwa azuciyar masoya masu sauraron Muryarsa domin samun nutsuwa akowane lokaci mawakin ya mika lambar yabo ga dukkan masoya na fadin duniya Allah Ubangiji ya bar kauna cewar mawakin kawu ɗan Sarki.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button