Sabbin Wakokin Hussaini M Pizzah Audio Mp3.
Wakokin Hussaini M Pizzah Audios Mp3 2023.
Ina masoya san sauraron wakokin hausa masu mutukar dadi sosai babu shakka wan nan karan munzo muku da wakokin wani shahararren mawakin Hausa daya mai abun mamaki cikinsu Tabbas wan nan mawakin ya kasance daya mai abun mamaki cikin dukkan mawakan Hausa.
Hakika muna cikin dubun farin cikin sanar daku cewa Hussaini Pizzah mawakine mai mutukar basira sosai daban data sauran mawakan Hausa baki daya domin wakokinsa suna dauke da wasu kalamai masu sanya zuciya fari dan haka mutukar kuna cikin bakin ciki tabbas saurari wakokin Hussaini Pizzah nan take farin ciki zai rufe ka.
Kamar yadda duniya ta sheda ahalin yanzu hakika mawakin Hussaini M Pizzah na daya daga cikin dubun mawakan da duniya ke sauraro a halin yanzu hakan tasa dare da rana babban burinsa ganin murna da farin ciki afuskar masoyansa baki daya Hussaini M Pizzah mawakin daya mai abun mamaki cikin dukkan mawakan Hausa.
Download Mp3
Sabuwar Wakar Hussaini M Pizzah Tashin Hazo Audio Mp3.
Sabuwar Wakar Hussaini Pizzah Zane Audio Mp3.
Sabuwar Wakar Hussaini Pizzah Ramcy Audio Mp3.
Sabuwar Wakar Hussaini Pizzah Dauda kahutu Rarara Audio Mp3.
Sabuwar Wakar Hussaini Pizzah Kahutua rarara Audio Mp3.
Sabuwar Wakar Hussaini Pizzah San zuciya Audio Mp3.
Sabuwar Wakar Hussaini Pizzah Duniya labari Audio Mp3.
Sabuwar Wakar Hussaini Pizzah Gimtse Audio Mp3.
Sabuwar Wakar Hussaini Pizzah Makamatan Audio Mp3.
Sabuwar Wakar Hussaini Pizzah Kalma Guda Audio Mp3.
Mutane masu mutukar tarin yawan gaske sun sheda iya wakarsa haka kuma sun tabbatar da cewa wakokinsa wakokine masu ɗauke da wani sirrin sanya zuciya nishadi dan haka ku saurari wakokinsa dan jin kalar farin cikin dake dauke acikin wakokin muna farin ciki daki akowanne lokaci.
Mawakin Hussaini M Pizzah yayi alƙawarin dinga kawo sabbin wakokinsa Alokaci bayan lokaci domin farin ciki masoya shine babban abun dake kara masa kwarin gwiwar kara himmar aikin kawo sabbin wakokinsa dominku masoya ku shakata da wadan nan kafin zuwan sauran wakokin.
arewanahiya.com