Wakokin Umar M SharifWakokin Hausa

Sabbin Wakokin Umar M Sharif Lokaci Yayi Album official Audios Mp3.

[Music] Umar M Sharif Lokaci Yayi Ep Album Music Audios Mp3.

Ina kuke masoya waƙoƙin Umar M Sharif yanzu yanzu ya saki sabbin kundin wakokinsa mai suna Lokaci Yayi Ep Album Audios Mp3 tabbas wannan kudin wakoki shine na daya daga cikin shahararrun kundin wakokin da aka saki acikin wannan sabuwar shekara mai albarka tabbas waka baiwa ce kowa ya yarda kuma ya sheda hakan.

Lokaci Yayi Ep Album by Umar M Sharif Audios Mp3 Free Download.

Mawakin Umar M Sharif ya zuba basira sosai mutuka acikin wannan kundin wakokin nasa mai suna lokaci kamar yadda ya fada cewa tunda yake tsara wakoki bai taba tsara kundin wakokin daya kai kamar wannan ba cewar mawakin Umar M Sharif mawakin mai basira daban data sauran mawakan Hausa baki daya.

Wakokin Umar M Sharif sune wakokin da mafiya yawan masoya suke sauraro domin samun farin ciki da annushuwa akowane lokaci wakar Umar M Sharif itace wakar dake sanya mutum bacci idan yana saurare cewar wata budurwa dake mutukar sauraron wakokin Umar M Sharif musamman idan sun samu matsala ita da saurayinta.

Haka shima saurayin yace tabbas Aduk lokacin daya shiga wata damuwa arayuwar sa musamman akan soyayya waƙoƙin Umar M Sharif kadai kesa masa farin ciki da annushuwa hakan tasa baya kasa aguiwa gurin sanya kowacce kalar wakar Umar M Sharif acikin wayarsa cewar matashin.

Babu shakka mawakin Umar M Sharif ya shiga shauki sosai ganin yadda masoya suke sauraron wakokinsa dare da rana domin samun farin ciki mara musultawa tabbas hakan shima wani matakin nasara ne sosai arayuwa cewar mawakin Umar M Sharif cikin wata hira da akayi da shi.

Download Mp3

Sabuwar Wakar Umar M Sharif Ɗan Hausa Lokaci Yayi.

Download Mp3

Umar M Sharif Lokaci Yayi Ranar Aure Audio Mp3.

Download Mp3

Umar M Sharif Lokaci Yayi Ni Nakine Audio Mp3

Download Mp3

Umar M Sharif Lokaci Yayi Naji Nagani Audio Mp3.

Download Mp3

Umar M Sharif Lokaci Yayi lokaci yayi Audio Mp3.

 

Download Mp3

Umar M Sharif Na Kamu Lokaci Yayi Audio Mp3.

 

Download Mp3

Umar M Sharif Inna Rasaki Lokaci Yayi Audio Mp3.

Download Mp3

Umar M Sharif Ft Khalid Da Gaskiya Lokaci Yayi Audio Mp3.

Download Mp3

Umar M Sharif Ft Soja Boy & Lilin Baba Audio Mp3.

Wannan kundin wakokin yana dauke da wakokin da babu kamar su baki daya cikin wakokin hausa domin suna dauke da salo daban da sauran wakokin da kuka saba ji abaya dan haka karku sake abaku labari wannan kundin wakokin mai suna lokaci Album na farko acikin dukkan Album Audios Mp3 baki daya.

Ku kasance da shafin arewanahiya.com akowane lokaci domin samun dukkanin abubuwan da kukeso akowane lokaci dare da rana safe da yamma suna aiki babu wasa arewanahiya.com ta kuce masoya kubuta lafiya.

Umar M Sharif New Album Lokaci Yayi official Audio Mp3 2023.

arewanahiya.com

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button