Wakokin Salim SmartWakokin Hausa

Sababbin Wakokin Salim Smart Damuwa Official Album Audios Mp3.

Sabbin wakokin Salim Smart Damuwa Album Music Mp3.

Wakokin Salim Smart Damuwa Music Album 2023/2024 ina masoya mawaki Salim Smart ya shirya sanya masoyansa farin cikin da Babu kamar sa arayuwa tabbas wakoki Salim Smart wakokine dake dauke da muhimman sako masu tarin yawa sosai acikin wannan kundin nasa karku sake abaku labarin wan nan kundin wakokin na mawaki Salim Smart.

Babu shakka duniya ta yarda haka kuma duniya ta sheda kurewa da iyawarsa ya zama mawaki na farko mai basira daban data sauran mawakan Hausa baki daya. tabbas wakokin Mawaki Salim Smart suna mutukar tura sakonni masu sanya zuciya nishadi Musamman lokacin da mutum yake cikin wata damuwa wakar mawakin Salim Smart tana zama waraka.

Kundin wakokin damuwa wani sabon kundin wakokine mai dauke da sabbin wakokin Salim Smart masu zafi sosai da dinsu ya wuce tunanin mai tunani tabbas wannan wakokin sune waƙoƙi na farko masu farin jinin da babu kamar sa Aduk sabbin kundin wakokin da aka saki acikin wannan sabuwar shekarar Damuwa wani kundin sabbin wakokine masu ban mamaki.

Sabuwar Waka Salim Smart Audio Mp3,Salim Smart wakoki masu dadi,wakar Salim Smart Salim Smart Audio.

Download Mp3

Sabuwar Wakar Salim Smart Yarinya Audio Mp3

Download Mp3

Sabuwar Wakar Salim Smart Sifar so Audio Mp3.

Download Mp3

Sabuwar Wakar Salim Smart Masoyi Audio Mp3.

Download Mp3

Sabuwar Wakar Salim Smart Damuwa Official Music Audio Mp3.

Mawakin Salim Smart ya bayyana farin cikinsa sosai ganin yadda ake samun farin ciki da nishadi dalilin wakokinsa inda ya kara da cewa babu shakka hakan na mutukar kara masa kwarin gwuiwa sosai mutuka domin har kullum dama farin cikin masoya shine babban abun dake kara masa himmar aiki akowane lokaci.

Damuwa Album yana dauke da wakoki da ban da sauran dukkan wakokin da kuka saba ji abaya, ina masoya san samun farin ciki mara musultawa ku kasance da wannan kundin wakokin mai suna Damuwa dan jin abubuwan mamakin dake cikin wakokin Kusha mamaki babu shakka za kuyi farin ciki sosai mutuka alokacin sauraro.

Damuwa Album Audios Mp3 yana dauke da sabbin wakoki wanda muka tsara su domin tabbatar wa da masoya Yana yin damuwa da kuma yadda za,a fitar da ita daga rai baki daya. hakika mawaki Salim Smart yayi amfani da basira sosai gurin tsara wannan wakoki domin abun ba,a cewa komai sai kunji abun dake dauke acikinsu.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button