Wakokin Sani Ahmad

[Music] Wakar Sani Ahmad So Lamba 1

Sabuwar Wakar Sani Ahmad so Lamba Daya Audio Mp3.

Ina masoya san kasan cewa cikin farin ciki dare da rana akowane lokaci tabbas mawaki Sani yanzu yanzu ya saki wata sabuwar wakarsa mai suna lamba daya hakika wannan wakar sharar fage ce daya daga cikin zafafan wakokin da zai kawo muku cikin wannan sabuwar shekara ta 2024.

Hakika mawakin Sani Ahmad ya sheda  mana cewa aduniya bashi da abun farin cikin daya wuce ganin farin cikin masoyansa akowane lokaci hakan shine abun dake mutukar sashi farin ciki mara karewa dare da rana haka mawakin Sani Ahmad cikin sabuwar Wakar tasa mai suna so lamba daya ya fadi asalin yadda soyayyar masoyansa ke kara masa farin ciki.

Sani Ahmad yace wannan wakar itace daya daga cikin dubban wakokin da zai sakawar masoyansa acikin wannan sabuwar shekara mai albarka dan haka yana kara kira da babbar Murya kan cewa lalle masoya kada suyi kasa aguiwa gurin rashin jin sabbin wakokinsa tsawon lokaci dare da rana babban birinsa shine farin cikinku cewar mawakin Sani Ahmad mai zamani.

 

Download Mp3

Sabuwar Wakar Sani Ahmad so Lamba 1 Audio Mp3.

Haka ya kara da cewa akwai kundin sabbin wakokinsa masu tarin yawa haka masu mutukar Dadi sosai daban da sauran kundin wakokin da kuka saba sauraro abaya domin wannan kundin wakokin yana da abubuwan mamaki sosai har da abubuwan al,ajabi wanda duk na tsara sune domin farin cikinku cewar Sani Ahmad Madara.

Dan haka masoya ku shirya bawa zuciyar ku abubuwan farin ciki daban da abubuwan farin cikin da kuka saba gani abaya hakika 2024 zata zama daban da sauran shekarun baya nayi muku alƙawari kamar yadda na saba yi muku alƙawari da cikawa na tabbata wannan ma zan cika cewar mawakin Sani Ahmad.

Sani Ahmad So Lamba 1 Audio Mp3.

One Comment

 1. Hi there,

  We run an Instagram growth service, which increases your number of followers safely and practically.

  We aim to gain you 300-1000+ real human followers per month, with all actions safe as they are made manually (no bots).

  The price is just $60 (USD) per month, and we can start immediately.

  Let me know if you wish to see some of our previous work.

  Kind Regards,
  Libby

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button