Hausa MusicWakokin Sani Ahmad

SABUWAR WAKAR SANI AHMAD BANDA KAMARKE.

Wakar Sani Ahmad Banda kamarke.

Ina kuke masoya wakokin Sani Ahmad Dan Baiwa yauma ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken banda kamarke sani Ahmad kamar yadda ya bayyana cewa babu abun dake mutukar sashi farin ciki da annushuwa akowane lokaci kamar ganin farin cikin masoyansa kowanne lokaci hakan shine abun dake mutukar bani garin ciki mara musaltuwa cewar mawakin sani Ahmad.

Haka ya kara dacewa wan nan wata sabuwar wakarce muka sako muku domin sanya farin ciki da annushuwa azuciyar dukkan masu sauraron wakokinmu akowane lokaci soyayya tabbas wata jigoce acikin rayuwar kowanne mu dan haka muna kara tabbatar da cewa zamu cigaba da iya bakin ko karinmu dan ganin mun faranta ranku koda yaushe.

Download

Banda kamarke sani Ahmad Audio 2023.

Wakar banda kamarke tabbas munyi nazari zuzzurfa domin ganin mun bata lokaci dan samun farin cikinku domin soyayyarku ke kara mana kwarin gwaiwar samun damar tsara sabbin wakoki dan saki cikin farin ciki hakan tasa muke kara alfahari daku masoya kowanne lokaci Allah Ubangijin ya bar kauna.

Mawakin Sani Ahmad ya kara da cewa gaisuwar daki turo mana masoya tabbas tana zuwa garemu haka kuma muna kara alfahari da irin gudun mawor daku bamu dare da rana domin farin cikinmu muna kara yiwa Allah Godiya san nan muna kara godewa ilahirin masoya baki daya cewar sani Ahmad dan Baiwa ga dukkan masoyansa baki daya.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button