Wakokin Hausa

Sabuwar Wakar Ado Gwanja Professor Adamu Abubakar Gwarzo Audio Mp3.

Ado Gwanja Adamu Abubakar Gwarzo official Audio Mp3.

Ina masoya wakokin Ado Gwanja yauma ya saki wata sabuwar wakarsa mai take Gwarzo wakar daya daga cikin shahararrun Professor’s A Nigeria Adamu Abubakar Gwarzo mamallakin jami’ar Maryam Abacha University of Nigeria Babu shakka wan nan bawan Allah yana daya daga cikin manyan mutane a cikin wannan kasa mai albarka.

Mawakin Ado Gwanja ya tabbatar da cewa yayi yiwa Adamu Abubakar Gwarzo wakane dalilin chan can tarsa hakan tasa banyi kasa a gwiwa ba gurin nuna farin ciki da irin abubuwan alkairin da wannan bawan Allah yake yi hakika wannan yayi mutukar kar fafan gwiwa gurin tsara waka mai nuna irin gwazonsa.

Mawakin Ado Gwanja mawakin ne daya daga cikin shahararrun mawakan da duniya ke mutukar sauraron wakokinsa ako ina afadin duniya tabbas mawakin ado Gwanja shine mawakin da mata ke mutukar sauraron wakokin sa fiye da kowanne mawaki afadin Nigeria ado Gwanja mawakin mata.

Professor Adamu Abubakar Gwarzo ya zama na daya acikin dukkan manyan professor’s dake mutukar daka rawar gani sosai akowane fanni musamman bangaren ilimi wanda shine gishirin rayuwa tabbas babu wani abu mai mutukar sanya rayuwa da zuciya farin ciki kamar ilimi.

Wannan wakar ta zama waka daya daga cikin fitattun wakokin dake sanya professor Adamu Abubakar Gwarzo farin ciki mara tamka domin da bakinsa ya bayyana farin ciki da annushuwa dake samunsa kowanne lokaci idan yana sauraren wannan wakar ta ado Gwanja mai take Gwarzo Audio Mp3.

 

Download Mp3

Wakar Ado Gwanja Professor Adamu Abubakar Gwarzo Audio Mp3.

Mawakin Ado Gwanja yace ya dauki tsawon lokaci yana tsara wannan wakar domin tabbatar da wakar tayi dadi sosai domin faranta ran mai girma kuma shugaban makarantar Maryam Abacha University of Nigeria makaranta ta daya acikin manyan makarantu dake bawa dalibai ilimi kamar ruwa afadin Nigeria.

Ado Gwanja yace duk duniya Ahalin yanzu ba shida da wani jagaba kamar professor Adamu Abubakar Gwarzo daya mara tamka cikin dukkan manyan arewa baki daya dan haka muna kara rokon Allah Ubangiji yasa ya gama lafiya wannan itace addu’ar da dukkan yan Nigeria suke yi ahalin yanzu Adamu Abubakar Gwarzo muna maka fatan alkairi.

arewanahiya.com

11 Comments

  1. A motivatingg discussion iis definitely worth comment.
    I ddo beloieve that you ned to writte mor oon thiss suject matter, it
    might nnot bee a taboo mattwr but usually people ddo not talk about such issues.
    To thee next! Best wishes!!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button