Wakokin Sadiq SaleWakokin Hausa

Sabuwar Wakar Sadiq Sale Yalon Kati Audio Mp3

Sadiq Sale Yalon Kati Music Audio

Ina masoya kuma abota sauraron wakokin daya daga cikin shahararrun mawakan da duniya ke labari Wato Sadiq Sale yauma ya saki wata zazzage wakarsa mai suna Yalon Kati babu shakka wannan wakar ta samu kyakkyawan aiki daga shahararren makidi wanda duniya ta sheda iya warsa sosai wakar Yalon mallakin mawakin Sadiq Sale wakar dake da yawan masoya masu sauraro fiye da kowacce waka Ahalin yanzu.

 

Sadiq Sale ya mika sakon gaisuwa ga dukkan masoya hadi da jin jina e ban girma zuwa gurin masoya masu sauraron wakokinsa dare da rana domin samun farin ciki haka mawakin Sadiq Sale ya kara da cewa tabbas masoya suna mutukar taka rawar gani gurin kara musu kwarin gwiwa dan samun basirar tsara wakar dake saka mutune farin ciki akowane rana.

 

Ya kara da cewa babu abun da zamu cewa masoya sai Godiya domin kuwa sune karfin jajir cewar mu akan aikinmu cewar mawakin ganin yadda masoya ke kara samun nutsuwa musamman fannin soyayya hakan na kara sani farin ciki kwarai da gaske har kullum farin cikina samun farin cikinku shine babban abun dake sani farin ciki mara musultawa kwarai da gaske.

 

Wakar Yalon Kati wakace daya daga cikin fitattun wakokin dake sanya farin ciki azuciyar mutane akowane lokaci hakan tasa waka ta zama abun so da kauna gurin kowane mutum dan waka wata hanya ce dake tabbatar da cewa ta sanya nutsuwa azuciyar masoya muna kara sanar da daukakin masoya baki daya cewa zamu cigaba da aiki ba dare ba rana dan tabbatar da kun sami farin ciki cewar mawakin Sadiq Sale.

Download Mp3

Wakar Sadiq Sale Yalon Kati Audio Mp3.

Masoya wakokin mu ku shirya zuwan sabbin kundin wakokin mu acikin wannan sabuwar shekara mai zuwa da ikon Allah dan mun shirya wakokin masu mutukar Dadi sosai daban da sauran wakokin da kuka saba ji abaya wannan wakokin sunyi daban da sauran wakokin munawa masoya fatan alheri.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button