Wakokin Sadiq SaleWakokin Hausa

[Music]Wakokin Sadiq Sale Darasul Auwal Album.

Sababbin Wakokin Sadiq Sale _Darasul_Auwal_Deluxe_edition Albums.

Sabbin Wakokin Sadiq Sale Darasul Auwal Albums.

Wakokin Sadiq Sale sun zama na daya daga cikin wakokin da ake saurare ako ina fadin duniya Ahalin yanzu ina masoya wakokin fitaccen Sadiq Sale yauma ga wani kundin wakokin nasa mai dauke da wakoki masu mutukar Dadi sosai Mawakinn Sadiq Sale yace yayi wannan wakokine domin sanya masoyansa farin ciki mara karewa domin farin cikin masoya shine farin cikina cewar Sadiq Sale bayan sakin kundin wakokin nasa mai suna Darasul Auwal In Edition.

 

Babu shakka masoya wakokin Hausa sunyi mutukar bayyana farin cikinsu afili Jin wannan kundin wakoki na Sadiq Sale haka masoya sun kara da cewa Sadiq Sale yana daya daga cikin mawakan dake sanya farin ciki da annushuwa azuciyar masoya sauraron wakokin hausa baki daya hakan tasa Bama kasa aguiwa gurin binciko wakokin Sadiq Sale Dan samun farin ciki mai dorewa cewar masoyan nasa.

 

Wannan kundin wakoki ya zama daya mara kama acikin dukkan kundin wakokin da aka saki acikin wannan shekara ta 2023 kundin wakokin yana dauke da wasu kalar wakoki da babu kamar su atarihin wakokin hausa baki daya dan suna dauke da kalaman dake sanya zuciya farin ciki dare da rana babu shakka duk wanda ya saurari wannan wakoki saiya kwana ciki farin ciki da annushuwa awannan rana.

 

Kowacce waka ta Sadiq Sale zaka samu tana dauke na ma,ana da kalamai masu faranta zuciya wannan na daya daga cikin dalilin da yasa kowanne lokaci burin masoyansa samun sabbin wakokinsa dan samun nutsuwa farin ciki tare da annushuwa sabbin wakokin Sadiq Sale sun zama abun naima ako,ina asaman Google da sauran kafafen sada zumunta.

Download Mp3

Sadiq Sale Ft Shamsiyya Sadi Allah ya Kaimu.

Download Mp3

Sadiq Sale ft Shamsiyya Sadi Yalon Kati.

Download Mp3

         Sadiq_Saleh_ft_Zuby_Muazu_

Download Mp3

       Sadiq_Saleh_‐_Auren_Gata_‐_Darasul_Auwal_Deluxe_edition

Download Mp3

           Sadiq_Saleh_‐_Kiyi_dani_‐      D_Auwal_Deluxe_edition

Download Mp3

Sadiq_Saleh_ft_Fati_Niger_‐_Ko_wuya_ko_dadi_‐_D_Auwal_Deluxe_edition

Download Mp3

Sadiq_Saleh_ft_Fati_khaleel_‐_Bazan_rayuba_‐D_Auwal_Deluxe_edition

Download Mp3

Sadiq_Saleh_ft_Aisha_sarari_‐_Kece_kawai_‐_D__Auwal_Deluxe_edition

Download Mp3

Sadiq_Saleh_ft_Aisha_Dorayi_‐_Taliyar_Karshe_‐_D_Auwal_deluxe_edition

Bayan wata hira da akayi da mawakin Sadiq Sale ya bayyana farin cikinsa afili Mutuka ganin yadda masoya suka dauki wakokinsa matsayin wani kariya na samun farin ciki akowane lokaci musamman idan ana cikin wani yanayi na rayuwa hakika wannan ba karamin abun farin ciki bane dan haka ina kara godewa masoya mutuka sosai kwarai da gaske Allah Ubangiji ya bar soyayya Ameen summa Ameen kalam Mawakin Sadiq Sale na karshe bayan gama hira da shi akan sabon kundin wakokin nasa Darasul Auwal In Edition.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button