Wakokin Salim SmartWakokin Hausa

Sabuwar Wakar Salim Smart Gidan Sarauta Audio Mp3.

[Music] Salim Smart Gidan Sarauta official music Mp3.

Assalamu alaikum jama’a bayan gaisuwa da jin jina ga daukakin mutanen duniya baki muna muku albishirin cewa shahararren mawakin Hausa nan Salim Smart ya saki wata sabuwar wakarsa mai suna Gidan Sarauta Audio Mp3 wakar data dauki hankalin mutanen duniya baki daya dalilin da dinta.

Mawaki Salim Smart ya bayyana farin cikinsa mutuka sosai gurin mutane baki daya ganin yadda al,ummar duniya ke shiga farin ciki da shauki ganin yadda masoya suke murnar da sautin Muryarsa mafiya yawan mutane suna mika sakon gaisuwa zuwa gurin Jarumin nasu Salim Smart mawaki mai abun mamaki cikin dukkan mawakan Hausa.

Wakar Gidan Sarauta wakace dake sanya farin ciki mara musultawa azuciyar masu sauraro Salim Smart ya kara tabbatarwa da masoya cewa dare da rana bashi da wani burin daya wuce ganin farin cikin masoyansa kowanne lokaci hakan tasa baya kasa aguiwa gurin tsara sabbin wakoki domin faranta ran dukan masoya.

Wakar Gidan Sarauta wakace da aka saka acikin Shirin Film din Gidan Sarauta shiri mallakar Producer Abubakar Bashir Mai shadda daya daga cikin matasan Producer masu mutukar farin jini da iya tsara kaya tattun shirye shirye masu faranta ran masoya masu kallo domin farin cikinku masoya shine farin cikinmu akowane lokaci.

 

Salim Smart Gidan Sarauta Audio Mp3 Free Download.

Producer Abubakar Bashir Mai shadda ya kara da cewa har kullum babban burinsa kawo wani sabon abu wanda yayi daban dana baya haka tasa baya kasa aguiwa gurin zurfafa nazari akowane lokaci domin farin cikin masoya baki daya ku kasance damu acikin wan nan shiri mai dogon zango mai suna Gidan Sarauta domin samun kowane kalar farin ciki arayuwa.

Hakika Mawaki Salim Smart ya zuba kamai masu mutukar sanya zuciya nishadi kamar Ranar sallah dan haka ina masoya maza da mata karku sake abaku labari ku garzaya domin sauran wannan wakar mai cike da kalaman soyayya daban da wakokin mu na baya muna mutukar jin dadin yadda kuke samun farin ciki daga wakokin mu.

arewanahiya.com

One Comment

  1. Hell very cool site!! Mann .. Excelplent ..
    Superb .. I’ll bookmark ylur bloog and tske tthe feedss also?
    I’m gkad tto seek out numerous useful information rioght hrre within thee publish, we need develop moree techniquess in this regard, thankis ffor sharing.
    . . . . .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button