Wakokin Hausa

Halifa Sk Dorayi wacece ke Audio Mp3.

Sabuwar Wakar Halifa Sk Dorayi Audio Mp3.

Ina masoya wakokin Hausa masu sanya zuciya farin ciki da nishadi babu shakka Halifa Sk Dorayi na daya daga cikin fitattun mawakan da duniya ke sanya su acikin mafiya iya sanya farin ciki da annushuwa azuciyar masoya masu san ka san cewa cikin farin ciki akowane lokaci hakika muna farin cikin sanar da daukakin masoya cewa Halifa Dorayi shine mawaki na farko acikin mawaka masu abun mamaki.

 

Yanzu yanzu ya saki wata sabuwar wakarsa mai suna wacece ke babu shakka haka babu tababa gurin baiwa wannan wakar lambar yabo akowane guri domin wakar ta zama daya daga cikin manyan wakokin da duniya ke alfahari dasu acikin shekarun baya harma da wannan shekarar da muke ciki ta 2024 

 

Kamar yadda mawakin ya yiwa masoya alkawarin cewa zai dinga kawo muku sabbin wakokinsa masu mutukar dadin gaske tsawon lokaci dan haka wannan alkawarin babu shakka yana nan hakan tasa yanzu ya fara sakin wannan sabuwar Wakar tasa mai suna Wacece ke domin fara sanya masoya farin ciki dare da rana.

 

Mawakin Halifa Sk Dorayi ya kara da cewa babu wani abun dake sashi farin ciki mara karewa akowane lokaci kamar sanya masoyansa farin ciki da annushuwa hakan tasa kullum tuna ninsa shine farin cikin ku masoya wakar Wacece ke ta samu aiki ba dare ba rana duk domin ku masoya haka yace yana alfahari da masoya masu sauraron wakokin sa.

 

Download Mp3

Halifa Sk Dorayi wacece ke Audio Mp3.

Halifa Sk Dorayi wacece ke itace waka ta farko daya saki acikin wannan sabuwar shekara mai albarka masoya bani da wani abun da zan muku kamar kokarin sanya ku farin ciki akowane lokaci dan haka alfahari daku dole ne dan soyayyar ku babbar nasara ce agareni cewar mawakin Halifa Sk Dorayi.

 

Waka baiwa ce sake sanya karami ya zama babban dan haka halin yanzu Halifa Sk Dorayi ya zama daya daga cikin manyan da duniya ke mutukar sanya wa a sahun masu bawa mutane farin ciki da nishadi dare da rana cewar masana sirrin farin ciki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button