YADDA ZAKA CIRE CALL FORWARDING A WAYARKA

Yadda zaka Cire Call Forwarding Cikin Sauqi da Wayarka.

Idan kasan anta6a Kunna Call Forwarding to ka biyomu domin Hanya mafi sauqi ta fiddashi.

Amma kafinnan menene call forwarding??

Wata hanya ce wadda zaka kulle kiran dake shigowa wayarka saidai kakira haka kuma wasu mutane na amfani dashi don sauraron wayarmu ta yau da kullum. to kubi ahankali dan ganin hanyoyin dazakabi domin ka fidda shi!

Akwai Hanyoyi biyu dazakabi domin fiddawa.

+ Ta hanyar Danna labobi awaya.
+ Ta hanyar Shiga setting na wayarka.

idan kakasance kana Amfani da Android ne kadanna wayannan numbobi kamar haka ##002# zaka annuna maka sako kamar haka,

“You have successfully canceled call diverts.” Dagann duk yapita.

KOKUMA

+Kabude Phone Dialer Dinka

+Sai ka danna Menu icon a can kwanar hannun damanka

+Saka danna Settings. …

+Sai kashiga Calls.

+Sai kakara shiga Call Forwarding.

+Idan kaga ko wane option a kunne sae kakashe shi.

 

HAKA ZALIKA IDAN SAKAWA ZAKAYI TA WANNAN HANYOYIN DUK ZAKABI DOMIN SAKAWA. KAWAI KUNNAWA ZAKA AMATSAYIN KASHEWA.

 

Mungode da bibiyar Arewanahiya.com kubiyomu domin samun kayatattun labarao gameda Abunda ke faruwa A duniya mungode!

38 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button