Wakokin kawu Dan sarki

Kawu Dan Sarki Alkibla Official Video.

Wakokin kawai Dan Sarki masu tashe sosai

Tafi zuwa kasa Dan kallon video din Alkibla Saban video kawu Dan Sarki ft jaruma Momee Gwambe.

Kawu Dan Sarki Alkibla Official Video sabuwar Wakar Dan sarki Mai taken Alkibla Waka Mai tashe ahalin yanzu tabbas wan Nan wakar ta zama Waka ta farko Mai yawan Yan kallo fiye da kowacce Waka dake tashe ahalin yanzu.

Kawu Dan Sarki ya zama gwarzan shekara cikin dukkan mawakan Hausa na wan Nan Karan domin shine Mai yawan masoya fiye da kowanne mawaki cikin dukkan mawakan dake zamani ayanzu.

Kalli wakar Dan ganin irin abubuwan mamakin dake cikin wakar farin cikin wakar ke sakawa azuciyar masoya alokacin kallon wakar Babu shakka farin cikinku shine farin cikinmu.

Kawu Dan Sarki ft Momee Gwambe fitattun jarumai guda biyu kenan masu tashe wan Nan lokaci farin ciki da annushuwa zallah.

Babun da Zan cewa masoya sai dai fatan alkairi Allah ubangiji ya barmu da masoya domin kune kwarin gwauiwara furucin shahararren mawaki kawu Dan sarki ga dukkan masoyansa Baki daya.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button