Wakokin HausaWakokin kawu Dan sarki

Sabuwar Wakar Kawu Dan Sarki Jiran Lokaci Audio Mp3.

Kawu Dan Sarki Jiran lokaci sabuwar Waka 2023.

JiranLokaci by kawu Dan Sarki 2023 Audio Mp3.

Daukaka nufin Allah haka shahara kudirar Allah tabbas dukkansu suna samuwa ne daga mai sama Allah sarki mahaliccin duniya da lahira baki daya, babu shakka masu shahara da masu daukaka wasu na dauka duk abu daya ne amma kuma akwai banbanci dauka lokacici ita kuma shara da imance cewar masu hasashe da yaran Hausa.

Bayan dubun gaisuwa da kuma shiga cikin wani zauran tattaunawa muna farin cikin sanar daku zuwan sabuwar Wakar shahararren mawakin nan naku kawu Dan Sarki inda ya kara kokarin sakin wata sabuwar wakarsa domin farin cikin masoya baki daya yanzu haka mawakin ya gama tsara wakar tsaf lokacin kawai ake jira ta karade ko,ina adadin duniya waka mai suna “Jiran lokaci”

Download Mp3

Wakar Jiran lokaci wakace mai dauke da malamai masu tarin yawa daban dana sauran wakokin da kuka saba ji baya tabbas wan nan wakar mun saka mata kalamai sosai masu mutukar ratsa zuciyar duk mai sauraro dan haka kar kabari abaka labari ku saurari wakar dan jin muhimman sakonni dake dauke acikinta.

Har kullum farin cikinmu kawai shine ganin farin cikin ku akowanne lokaci kamar yadda nayi alkawarin kawo muku sabbin wakokina masu dadin gaske acikin wan nan sabuwar shekara mai albarka har yanzu muna kan aiki hakan tasa muke sakin kadan daga cikinsu domin faranta ranku muna alfahari daku masoya cewar mawakin kawu Dan Sarki.

#kawudansarkilokaci,#lokacikawudansarki,#wakarkawudansarki,#wakokinhausa,#jiranlokaci

Coming Soon ????

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button