Wakokin Hausa

Sabuwar Wakar Dan Musa Gombe Ranar Masoya Audio Mp3.

Wakar Dan Musa Gombe Ranar Masoya 2023

Masoya sune ke mutukar taka rawar gani sosai acikin rayuwar kowanne mai daukaka, dake jin kansa ako,ina yake fadin duniya, abun tutiyar kowanne mai shahara shine samun goyon bayan masoya dare da rana, hakan na mutukar tai makawa sosai dan haka lalle ku rike masoya sune sirrin farin cikinku.

Yanzu yanzu mawakin dan Musa Gombe ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken Ranar Masoya wan nan waka kamar yadda mawakin dan Musa Gombe ya bayyana yace yayi wan nan wakarne domin nunawa masoya muhimmancin su agurinsa hakan tasa yayi nazarin abun da zai faranta ran masoya shine ya zabi sako masu sabuwar Waka.

Download Mp3

Ranar Masoya by Dan Musa Gombe Audio Mp3.

Mawakin dan Musa ya kara da cewa har kullum babban farin cikinsa shine ganin farin ciki da annushuwa azuciyar dukkan masoyansa baki daya dan haka ina kara alfahari daku akowane lokaci kamar yadda kuma babban burinku shine ganin farin cikina Allah Ubangijin ya barmu tare da masoya cewar mawakin Dan Musa Gombe.

Haka mawakin ya kara da cewa sabbin kundin wakokinsa na nan zuwa nan bada jimawa ba da ikon Allah domin tabbatar da farin ciki da annushuwa azuciyar masoya baki daya har kullum kune abun tunaninmu taya zamu kawo muku sabbin abubuwa daban dana baya cikin ikon Allah kuma yana samana hannu cikin lamuranmu baki daya cewar mawakin Dan Musa Gombe.

#danmusagombe,#wakokinhausa,#wakokindanmusagombe

arewamahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Fatal error: Uncaught wfWAFStorageFileException: Unable to save temporary file for atomic writing. in /home/arewyakb/arewanahiya.com/wp-content/plugins/wordfence/vendor/wordfence/wf-waf/src/lib/storage/file.php:34 Stack trace: #0 /home/arewyakb/arewanahiya.com/wp-content/plugins/wordfence/vendor/wordfence/wf-waf/src/lib/storage/file.php(658): wfWAFStorageFile::atomicFilePutContents('/home/arewyakb/...', '<?php exit('Acc...') #1 [internal function]: wfWAFStorageFile->saveConfig('transient') #2 {main} thrown in /home/arewyakb/arewanahiya.com/wp-content/plugins/wordfence/vendor/wordfence/wf-waf/src/lib/storage/file.php on line 34