Wakokin kawu Dan sarki

Kawu Dan sarki Zara official Audio Mp3.

Sabuwar Wakar kawu Dan sarki Zarah.

Masha Allah cikin ikon Allah daya daga cikin shahararrun mawakan Hausa nan kawu Dan sarki ya saki wata sabuwar wakarsa mai mutukar sanya zuciya farin ciki da annushuwa mai suna Zara. wakar dake sanya zuciyar samun nutsuwa alokacin sauraro babu shakka wan nan itace waka mafi dadi acikin dukkan wakokin Hausa na wan sabuwar Shekara Mai yarin albarka.

Hakika mutane masu tarin yawan gaske sun bayyana ra,ayinsu akan wan nan waka inda wani yace shi tun da yake arayuwarsa mai taba jin waka mai ratsa zuciya da sanya mai sauraro bacci kamar wan nan wakar ba. wani kuma yace bacci ke dauke shi aduk lokacin da yake sauraron wan nan sabuwar wakar ta kawu Dan Sarki mai taken Zarah.

Shi kuma mawakin kawu Dan sarki da kansa ya bayyana yadda yake shiga farin ciki mara musaltuwa aduk lokacin yake sauraron wan nan wakar mai suna Zara. haka ya kara dacewa tabbas shi kansa wan nan wakar na daya daga cikin fitattun wakokin da suke mutukar burgeshi acikin dukkan wakokinsa baki daya.

Download

Kawai Dan Sarki Zara Official Audio Mp3.

Mawakin kawu Dan sarki ya kara dacewa babu abun da zai cewa masoya sai Godiya domin sun masa komai arayuwa sun share masa hawaye alokacin da yake cikin bakin ciki, tabbas hakan abune wanda yake mutukar sashi farin ciki akowane lokaci. ina mutukar alfahari daku masoyana na fadin duniya baki daya Allah yabar soyayya kalamin mawakin kawu Dan sarki kenan na karshe ga masoyansa.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button