Wakokin HausaWakokin kawu Dan sarki

Sabuwar Wakar Kawu Dan Sarki Ft Ado Gwanja Dagwas Audio Mp3.

(Dagwas) Kawu Dan sarki ft Ado Gwanja.

Waka baiwa daga Allah sarki mahalicci tabbas waka wata bai wace da Allah sarkin duniya da lahira baki daya ke bawa duk wanda yaso,hakika baiwar Allah tana da mutukar yawa sosai. yanzu yanzu shahararrun mawakan nan na Hausa kawu Dan sarki Ado Gwanja sun saki wata sabuwar wakarsu mai suna (Dagwas)

Hakika wakar (Dagwas) wakace da ban da sauran wakokin da kuka sabaji kawu Dan sarki ya bayyana farin cikinsa mutuka ganin yadda masoya suke jiran zuwan wakar ruwa ajallo wakar Dagwas itace farin cikin masoya baki daya, haka mawakin ado Gwanja yayi kalamai masu mutukar sanya farin ciki sosai azuciyar masoya baki daya.

Download

Sabuwar Wakar Kawu Dan sarki ft Ado Gwanja (Dagwas) Audio Mp3.

Karku sake abaku labari maza gar zaya domin sauraron wakar (Dagwas) waka mafi farin jini acikin wan nan sabuwar shekarar mai albarka ado Gwanja ft kawu Dan Sarki sun fadi wasu kalamai masu mutukar sanyaya zuciya daban da sauran dukkan wakokin da aka saki acikin shekarar 2023.

Masoya baki daya sun bayyana farin cikinsu sosai jin wan nan sabuwar wakar tun kafin fitar wakar masoya suke shauƙin zuwa ta kamar yadda mawakan ado Gwanja da kawu Dan sarki su kai alkawarin saki wakar yau da misali karfe 8 na dare Masha Allah waka tayi dadi sosai mutuka Allah kara basira wan nan shine furucin masoya baki daya.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button