Wakokin kawu Dan sarki

Sabuwar Wakar kawu Dan Sarki Suffata Official Video.

Wakokin kawu Dan sarki masu tashe sosai.

Sabuwar Wakar kawu Dan Sarki Suffata wakar data zagaye fadin duniya Baki daya hakika wan Nan Waka tayi mutukar Dadi sosai domin kuwa tayi yawo afadin duniya Baki daya.

Wakar Suffata wakace data sumu kyakkyawan aiki daga shahararren Directan Nan Aminu S Borno Directed Mai mutukar basira sosai shine akewa lakabi da Mai zamani.

Kawu Dan Sarki ta bayyana farin cikinsa da murna sosai gurin masoya masu sauraron wakokinsa domin Babu abun da yafi farin cikin masoyi Dadi ina alfahari daku masoya furucin mawaki kawu Dan Sarki.

Haka ya Kara da cewa Yana Nan Yana Kara Shirin fito da sabbin wakokinsa masu mutukar Dadi sosai domin faranta masoya masu kaunar farin cikinsa kawu Dan Sarki ya shuraya faranta ku masoya.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button