Sabuwar wakar kawu Dan Sarki cikon burina official Video.
Wakokin kawu Dan sarki sabbin masu dadi sosai.
Cikon burina sabuwar Wakar kawu Dan Sarki wan Nan wata sabuwar wakace Mai taken cikin burina Waka mai mutukar dadin gaske halin yanzu mutane masu tarin yawa suna ganin cewa Babu wata Waka Mai mutukar Dadin gaske kamar wan nan.
Babu shakka wan Nan wakar ta Zama ta Daya acikin dukkan wakokin wan Nan Sabuwar shekara itace ta farko Kuma itace ta karshe fagen saka farin ciki da anushuwa azuciyar masu kallo da sauraron wakokin soyayya.
Shahararren mawakin Nan kawu Dan Sarki ya bayyana farin cikinsa gami da murnarsa gurin masoya masu sauraron wakokinsa yace tabbas gaisuwarku tana zuwa har inda yake Yana Kara Mika sakon Godiya Mara iyaka gurinku Baki daya.
wakar cikon burina tabbas wan nan wakar itace ta daya acikin dukkan sabbin wakokin da suka taka rawar gani sosai acikin wan nan shekara mai albarka dan haka masaoya masoya kune zaku fadin asalin yada wan nan wakar take sosa zuciya tasa farin ciki mara karewa domin soyayya kce kadai zata iya fadin asalin yadda gaskiyar lamarin yake.
wakar ta samu kyakkyawan aiki mai mutukar daukar hankali daga shahararre kuma kurarre ban garen iya aiki hakan tasa dubban masoya suke farin ciki da kowanne kalar aiki idan mun saki domin directanmu mutunne mai mutukar basira da baiwa sosai.
mawakain kawu dan sarki ya kara da cewa bashi da wani buri ayanzu aduniya kamar yaga farin ciki da annushuwa afuskar masoyansa wan nan shine babban abun dake sashi farin ciki idan ya tuna cewa wasu na samun farin ciki dalilinsa cewar mawakin kawu dan sarki cikin wata hira da akayi dashi dan bayyana ra,ayi.
Asmee wakili itama ta bayyana nata farin vikin inda take cewa duk duniya babu wanda take samun farin ciki idan suna video kamar kawu dan sarki domin shi mutunne mai mutukar sanin ya kamata cewar jaruma kuma mawakiya asmee wakili.
jarumar ta kara da cewa kuma tabbatar mutane masu yawan gaske suna mutukar samun farin ciki sosai da wakokin kawun dan haka muna kara sanarku cewa kawu shine mawaki daban da sauran mawakan baki daya cewa jarumar asmee wakili.
Cikon burina wata wakace Mai mutukar kawo farin ciki da nishadi azuciyar duk Mai kallo alokacin kallon wakar kawu yace bashida wani abun farin ciki azuciyarsa Kamar ganin farin cikin Masoya Akan fuskarsu kowanne lokaci.
Siffa wakar kawu Dan Sarki wakar da take da akalla masoya kimanin mutun Million 120 waka Mai farin jinin wuce misali asha sauraro lafiya.
arewanahiya.com