Wakokin Sani Ahmad

Sabuwar Wakar Sani Ahmad Muradin Rai.

Wakokin Sani Ahmad sabbin masu tashe Muradin Rai official Audio Mp3 2023.

Sabuwar Wakar Sani Ahmad Muradin Rai official Audio Mp3. yanzu yanzu shahararren mawakin Nan Sani Ahmad Dan Baiwa ya saki wata sabuwar wakarsa mai suna ”Muradin Rai” babu shakka wan nan wakar tayi mutukar dadi sosai domin mafiya yawan mutane sun tabbatar da cewa wan nan wakar na daya daga cikin shahararrun wakokin wannan shekarar.

Halin yanzu wakar ta zama itace waka ta farkon dake mutukar burge duk wani mai sauraron wakokin hausa baki daya wakar Muradun Rai ta sani Ahmad tana dauke da wasu kalamai masu mutukar sanya zuciyar farin ciki wan nan wakar zata cire maka dukkan bakin cikin dake da munka cikin minti ɗaya ba tare da bata lokaci saurari wakar da tabbatar da wan nan maganar.

Download

Sabuwar Wakar Sani Ahmad Muradin Rai Audio Mp3.

Shahararren mawakin sani Ahmad ya bayyana farin cikinsa da jin dadi mutuka ganin yadda masoya masu yawan gaske na gida Nigeria dama sauran ƙasashen duniya baki yadda suke jin dadi da farin ciki Aduk lokacin dana saki sabuwar Wakata hakan na mutukar sani farin ciki mara musaltuwa cewar mawakin Sani Ahmad cikin baninsa na mika sakon Godiya ga masoya.

Sani Ahmad ya kara da cewa soyayyar da masoya suke nunawa hakan tasa bana kasa agwaiwa gurin kawo sabbin wakokina domin tabbatar da farin ciki mara kimantuwa azuciyar masoyansa baki daya Allah Ubangijin ya bar kauna nine naku Sani Ahmad ina alfahari daku masoya.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button