Assalamu alaikum warahamatullahi waba rakatuhu bayan dubun gaisuwar tare da fatan kowa yana cikin koshin lafiya Allah yasa haka ameen muna farin cikin sanar da dukkan masoya wakokin daya daga cikin shahararrun mawakan Hausa wato Sani Ahmad cewa ya saki wata sabuwar wakarsa mai suna ”Abani ke” babu shakka wan nan wakar ta Abani ke wadda sani Ahmad ya saki wakace mai mutukar dadin gaske.
Domin wakar abani ke wakace dake dauke da kalamai masu mutukar sanya farin ciki da annushuwa azuciyar dukkan mai sauraro haka mawakin ya kara da cewa bashi da wani abun alfahari aduk fadin duniya kamar yaga ya kawo sabon abun da zaisa masoyansa farin ciki akowane lokaci hakan shine babban abun dake kawar da damuwa acikin zuciyarsa.
Sabuwar Wakar Sani Ahmad Abani ke”2023.
Ga masoya masu soyayya wan nan wakar ta Abani ke takuce domin burin kowanne masoya shine mallakar junansu hakan tasa muka bata lokaci dare da rana dan ganin mun kawo muku abun da zaisa ku farin ciki da annushuwa dare da rana farin cikinku shine abun dake mutukar taka rawar gani sosai mutuka acikin rayuwarmu cewar mawakin Sani Ahmad.
Dama kamar yadda Mukai alkawarin kawo muku sabbin wakokin mu acikin wan nan sabuwar shekara mun kawo muku wasu daga cikin wasu kuma suna hanyar zuwa da ikon Allah muna kara mika sakon Godiya ga dukkan masoya na fadin duniya baki daya Allah ya barmu tare.
arewanahiya.com