Hausa MusicWakokin Ali Jita

Sabuwar Wakar Ali Jita Turakin Mubi.

Alhaji Muhmud Ahmadu Turakin Mubi.

Muna mika sakon dubun gaisuwa ga dukkan masoya wakokin Fitaccen mawakin Hausa Ali Jita, gwanin naku daya mara abokin karawa cikin dukkan mawakan Hausa, baki daya ya saki wata sabuwar wakarsa mai suna ”Alhaji Muhammad Ahmadu Turakin Mubi” waka mai sanya saraki tsuma alokacin saurara.

Wan Nan wakace ta gidan sarauta domin Turakin Mubi shine daya daga cikin manya mutane masu sarautar da duniya ke labari babu shakka mawakin Ali jita yace ya zabi yiwa Turakin Mubi waka e domin ganin chan chantarsa irin yadda talakawa suke farin ciki da murna da mulkinsa babu shakka hakan yana mutukar bani kwarin gwaiwar zubo bai yi kan Wakata cewar mawakin Alhaji Ali Jita.

 

Download

Ali Jita Turakin Mubi” Audio Mp3 2023.

Turakin Mubi shine Basarake na farko a duka fadin Afrika mai kula da talakawa haka kuma mai jin kan talakawansa wan nan shine dalilin da yasa naga irin su ”Turakin Mubi” sune wanda ya kamata mu bata lokaci dare da rana dan fahimtar da mutane irin alkairinsu muna kara maka addu’a Allah Ubangijin ya kara maka lafiya da yawaicin kwana cewar mawakin Ali jita cikin wakar tasa.

Ali jita ya sanya kalamai masu mutukar sanya duk wani mai sarauta farin ciki domin kuwa anyi jin jina sosai mutuka haka kuma yace wan nan itace ta farko a jira akwai sauran sabbin wakokin sunan zuwa nan bada jimawa ba da ikon Allah Ali jita na farin ciki daku masoya na fadin duniya.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button