Hausa MusicWakokin Rarara

Sabuwar Wakar Dauda kahutu Rarara Gidan Mai.

Gidan Mai Sabuwar Wakar Dauda kahutu Rarara.

Rarara Gidan Mai 

Ina masoya wakokin Dauda Kahutu Rarara yanzu yanzu ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken Gidan Mai babu shakka wan nan wakar ta zama daya daga acikin sabbin wakokinsa masu sanya farin ciki azuciyar yan Nigeria baki daya domin wakar tana dauke da sakonni masu mutukar sanya zuciya farin ciki musamman yan Nigeria.

Mawakin Dauda kahutu Rarara yace yayi wan nan wakarne domin murna da farin cikin cigaban daya samu babbar kasarmu ta Nigeria ban garen samun nasarar tabbatar da matatar man fetur mafi girma adadin duniya baki daya tabbas wan nan abun fari da alfaharine gurin dukkan wani dan Nigeria Allah kara daukaka kasarmu cewar mawakin Rarara.

Download

Muna kara murna da farin cikin sanar da yan kasa cewa da ikon Allah Nigeria zata samu nasara gurin samar da dukkan abubuwan da zasu sa kasar taci gaba da ikon Allah wan nan shine babban burin sabon shugaban kasar Nigeria Alhaji Bola Ahmad Tinibu kuma muna saka ran za,a samu nasara da ikon Allah.

Halin yanzu babu wani abu da muke buƙata gurin yan kasa kamar addu’a wan nan shine abun da muke bukata ahalin yanzu muna farin cikin samun shugaban kasa mai adalci Allah kara daukaka Nigeria kuhuta lafiya.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button