Wakokin RararaWakokin Siyasa

Sababbin Wakokin Dauda Kahutu Rarara Audios 2024

Wakokin Rarara 2024

Rarara Sababbin Wakoki masu Dadi sosai.

Bayan Dubun Gaisuwa zuwa ga dukkan masoya na nesa dana kusa mawakin Alhaji Dauda Kahutu Rarara yana kara mika sakon Godiya gareku baki daya bisa irin gudunmawar da kuke bayarwa ta kowanne bangare hakika hakan na mutukar bamu kwarin gwiwa kwarai da gaske kamar yadda na fada abaya cewa bani da wani farin cikin daya wuce ganin farin cikin masoya.

 

Hakan tasa nayi nazari mai zurfi dan kawo muku sabbin wakokina masu mutukar Dadi sosai na soyayya da kuma na siyasa acikin wannan sabuwar shekara ta 2024 da ikon Allah halin yanzu dai tuni mun fara sakin wakoki masu ratsa zuciya na soyayya kafin zuwan sauran wakokin yaban fiyayyen halitta annabi Muhammadu shugaban duniya da lahira baki daya.

Mutane masu yawan gaske sun sheda cewa Rarara shine mawakin da yafi kowane mawakin iya tsara wakokin dake sanya zuciya shiga farin ciki da nishadi Rarara ya saki wakokin da suka ratsa zuciyar masoya sosai acikin wannan shekara inda mawakin Rarara ya kara da cewa wannan somin tabi ne kafin zuwan kundin wakokin nasa sabo dan farin cikinku baki daya.

Cewa Rarara tabbas babu abun dake mutukar sashi farin cikin da har yake kasa bacci kamar ganin yadda masoya suke fadi tashi akaina kullum dan ganin sun kare dukkan martaba ta hakika duk wanda zaima haka shine asalin masoya na gaskiya hakan tasa bani da wani buri aduniya sai kawo muku sabbin wakokin da zasu saka ku farin ciki.

 

Download Mp3

Sabuwar Wakar Rarara Jamila Audio 2024.

 

Download Mp3

Sabuwar Wakar Rarara Acikin Biyu Audio 2024.

Download Mp3

Sabuwar Wakar Rarara A’isha Audio 2024.

Download Mp3

Sabuwar Wakar Rarara Malam Zanna Audio 2024.

Download Mp3

Sabuwar Wakar Rarara Kidaya Audio 2024.

 

Wakokin Suna dauke da kalaman dake sanya zuciya nutsuwa Aduk lokacin da aka saura yadda masoya ke nuna farin ciki hakan ke sani kara zurfafa tunani domin kune farin cikina mara karewa arayuwa cewar mawakin Dauda Abdullahi Kahutu Rarara mawakin mai abun mamaki cikin dukkan mawakan Hausa baki daya.

Masoya ku saurari sababbin Wakoki nasa dan jin abubuwan dake cikinsu wannan shekara kawai burkina yaye muku dukkan bakin ciki dalilin farin ciki da nishadi waka baiwa daga Allah rabba.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button