Wakokin RararaWakokin Siyasa

Sabuwar Wakar Dauda kahutu Rarara Acikin Biyu Audio Mp3.

wakar Rarara Acikin Biyu Music Audio.

Bayan Dubun Gaisuwa Tare Da Fatan kowa yana cikin koshin lafiya muna mika sakon Godiya zuwa ga masoya wakokin mu dare da rana safe da yamma tabbas hakan yana mutukar samu farin ciki sosai mutuka akowane lokaci domin masoyi shine abun so da kauna akowane irin hali Allah Ubangiji ya bar soyayya da kauna sako daga shahararren mawaki Alhaji Dauda Abdullahi Kahutu Rarara.

Ina masoya wakokin Rarara tauna ga wata sabuwar wakarsa mai suna acikin biyu hakika wannan waka ta samu aiki tukuru ganin yadda masoya suke ta jiran zuwan wannan waka dan samun farin ciki alokacin saurara mawakin Dauda kahutu Rarara ya bayyana farin cikinsa ganin yadda masoya suke mutukar san sauraran wakar acikin biyu kuma suke san jin sakon dake kunshe a cikinta.

 

Asalin wakar anyi tane dan saka ta acikin Film din Aisha Humaira mai suna acikin biyu shiri daya daga cikin fitattun shirye shiryen dake mutukar sanya zuciya samun nutsuwa idan ana kallon sa Aisha Humaira tace tabbas abubuwan dake cikin wannan shiri yayi daban da abubuwan da kuke kallo a sauran shirye shiryen da kuke kallo abaya hakika wannan shiri zai zama abun farin ciki ga masoya cewar jaruma Aisha Humaira.

 

Wakar acikin biyu ta zama waka ta farko acikin wannan sabuwar shekara mai yawan masoya masu sauraro domin Ahalin yanzu wannan waka ta samu lambar yabo daga manhajar Google data you tube duba da yadda masoya suke jin wakar akowacce rana hakan tasa aka saka wakar amatsayin waka mafi yawan mutane masu sauraro mawakin Rarara na kara mika sakon Godiya zuwa masoyansa baki daya.

Dowload Mp3

  Sabuwar Wakar Rarara Acikin Biyu.

Aisha Humaira tace masoya kullum na tambayar ta cewa yaushe wannan kayataccen shiri zai fita 8nda tace masoya su kara hakuri shirin na nan zuwa nan bada jimawa ba da ikon Allah bamu da farin ciki daya wuce ganin farin cikin ku akowane lokaci cewar jarumar aisha Humaira daya daga cikin manyan jaruman Kannywood baki daya.

Also Read And Dowload

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button