Wakokin Hausa

Sabbin wakokin Dan Musa Gombe Audios Mp3.

Wakokin Ɗan Musa Gombe 2023

Yabo da jinjinar ban girma ga daukakin mutanan duniya baki daya ina masoya sauraron wakokin hausa muna farin cikin sanar daku cewa shahararren mawakin nan naku karaminsu kuma babbansu mai basiru daban data sauran mawakan baki daya Dan Musa Gombe yauma ya saki wani sabon kudin wakokinsa mai mutukar sanya farin ciki zuciyar masoya.

Babu shakka wan nan kundi ya zama abun surutu afadin kasarmu Nigeria harma da sauran ƙasashen duniya baki daya dalilin dadin wakokin yasa mutane basa iya Bacci sai suna sauraron wakokin haka kuma masana sun tabbatar da cewa mawakin dan Musa Gombe hakika yana daya daga cikin mawaka mafiya baiwa aduniya.

Download Mp3

Ranar Masoya by Dan Musa Gombe Audio Mp3.

Download Mp3

Sabuwar Wakar Dan Musa New Prince.

Download Mp3

Sabuwar Wakar Dan Musa Gombe New Prince Sisin.

Download Mp3

Sabuwar Wakar Dan Musa Gombe New Prince S.A.S.S…

Download Mp3

Sabuwar Wakar Dan Musa Gombe New Prince RGM.

Download Mp3

Sabuwar Wakar Dan Musa Gombe Kyakkyawa.

Download Mp3

Sabuwar Wakar Dan Musa Gombe kun gyara.

 

Download Mp3

Sabuwar Wakar Dan Musa Gombe Ikon Allah.

Download Mp3

  Sabuwar Wakar Dan Musa Hausa

Download Mp3

Sabuwar Wakar Dan Musa New Prince Dawo Dawo.

Download Mp3

Sabuwar Wakar Dan Musa Gombe New Prince Alifun Ba,sun.

Download Mp3

Sabuwar Wakar Dan Musa Gombe Wasan Wasa.

Download Mp3

Sabuwar Wakar Dan Musa Gombe Ko Gezau.

Download Mp3

Sabuwar Wakar Dan Musa Gombe Bakar Tafiya.

Mawakin dan Musa Gombe yace har kullum babban abun dake mutukar sashi farin ciki da annushuwa shine ganin farin cikin masoyinsa tabbas wan nan yana dau karsa matsayin nasara babba arayuwa cewar mawakin Dan Musa Gombe dan haka tasa ya saki kadan daga cikin kundin wakokinsa na wan nan shekarar kafin zuwan sauran masoya kuyi hakuri da wan nan tukuna.

Mawakin ya kara dacewa yana cikin farin ciki mara karewa duba da yadda har kullum masoya karuwa kawai suke wan nan wata nasarace babba ga dukkan wani mai daukaka dake fadin duniya babu abun da zumu cewa Allah Ubangijin sai Godiya bisa wan nan baiwa Allah kara mana masoya muna farin ciki daku kamar yadda kuma kuke farin ciki daki kalamin mawakin dan Musa Gombe kenan na karshe.

#wakardanmusagombe,#sabbinwakokindanmusagombe,#wakokindanmusa,#wakokinhausa.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button