Wakokin RararaWakokin Siyasa

Sabuwar Wakar Dauda kahutu Rarara Aisha Audio Mp3.

Wakar Rarara Aisha sabuwar Waka.

Ina masoya wakokin Dauda kahutu Rarara yanzu yanzu ya saki wata sabuwar wakarsa mai suna Aisha babu shakka wan nan wakar ta zama ta daya acikin wakokin dake tashe Ahalin yanzu mawaki Rarara ya bayyana farin cikin sa mutuka ganin yadda masoya suke mutukar kaunar wakar dare da rana Rarara Aisha.

 

Wakar Aisha by Rarara itace wakar yawan masoya awannan mako ba dare ba rana farin cikin masoya shine samun wannan waka domin saurara wakokin guda biyu ne bayan Aisha akwai kuma Acikin Biyu wakokin da suka fito daga shahararren mawaki naku Dauda kahutu Rarara tabbas wannan wakoki sun samu aiki mai mutukar kyau sosai domin farin cikin masoya kowanne lokaci.

 

Aisha Humaira itace wadda aka yiwa wannan waka domin saka wakar acikin shirin Film din ta mai suna acikin biyu babu shakka wakar tayi mutukar ratsa zuciyar masoya wakokin Rarara dama masu sauraron wakokin hausa baki daya mutane sunyi mutukar shiga farin ciki sosai mutuka jin fitar wannan waka ta Aisha daga bakin mawaki Rarara.

 

Mutane da yawa suna ta tambayar ina zamu samu Sabuwar wakar Rarara Aisha wasu suce Aisha by Rarara Dauda kahutu Rarara Sabuwar Waka Aisha kowa akwai yadda yake tambaya yake san yaga ya samu wakar domin sauraro dan samun farin ciki mara musultawa alokacin saurara mawaki Rarara yana farin ciki sosai mutuka.

 

Tabbas wakar tana dauke da kalamai masu mutukar Ratsa zuciya mutuka bana cewa komai sai kun ji abubuwan dake dauke acikin wakar zaku sha mamaki sosai Aisha Humaira tayi farin ciki sosai haka ta mika sakon Godiya zuwa ga mawakin Rarara akan wannan waka mai suna Aisha farin cikin masoya baki daya.

Download Mp3

Wakar Rarara Aisha Audio Mp3.

Sabuwar Wakar Rarara Aisha official Audio Mp3.

babu shakka hatta mawaka da kansu sun shiga halin farin ciki mutuka ganin yadda masoya suke mutukae shiga farin ciki dalilin wannan sabuwar wakar rarara mai suna aisha wakar dake mutukar tashe ahalin yanzu mawaki rarara na kara mika sakon godiya zuwa ga dukkan masoya baki daya allah ya bar so da kauna cewar mawakin dauka kahutu rarara.

Sannan kuma akwai daya wakar mai suna acikin biyu tana nan zuwa nan bada jimawa ba dan haka Masoya ku saurari zuwan sabbin wakokin Rarara domin samun farin ciki ku masoya masoya ayi sauraro lafiya.

Also Read And Dowload

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button