Wakokin HausaWakokin Umar M Sharif

Sabbin Wakokin Umar M Sharif Audios 2023.

Zafafan wakokin Umar M Sharif Mp3.

Bayan dubun gaisuwa tare da fatan kowa yana cikin koshin lafiya Allah yasa haka Ameen muna farin cikin sanar da dau kakin masoya wakokin daya daga cikin shahararrun mawakan dake sanya farin ciki da soyayya azuciyar masoya baki daya.

Umar M Sharif hakika duniyar mawaka ta tabbatar da iya warsa da kuma korewarsa ban garen tsara waka mai kwantar da hankali wakokin mawakin Umar m Sharif na mutukar taka rawar gani awan nan fanin.

Babu shakka mawakin Umar m Sharif ya dauki lambar yabo lokuta da dama dalilin can chantarsa aduniyar mawakan Hausa, masoya masu tarin yawan gaske sun bayyan irin yadda suke samun kansu lokuta da dama acikin shauki da farin ciki dalilin sauraran wakokinsa masoya da yawan gaske sun fita daga bakin ciki dalilin wakokinsa.

Download

Sabuwar Wakar Umar M Sharif mallakin Audio Mp3.

Download

Sabuwar Wakar Umar M Sharif Farkas Exclusive Audio Mp3.

Download

Sabuwar Wakar Umar M Sharif Akan kauna Audio Mp3.

Download

Sabuwar Wakar Umar M Sharif Ft Linkin baba kar aure Audio Mp3.

Download

Sabuwar Wakar Umar M Sharif na fada na kara Audio Mp3.

 

Download

Sabuwar Wakar Umar M Sharif Rikee Audio Mp3.

Download

Sabuwar Wakar Umar M Sharif Kan kauna Audio Mp3.

Download

Sabuwar Wakar Umar M Sharif wasan bawa kaina Audio Mp3.

Download

Sabuwar Wakar Umar M Sharif Fatima Zarah Audio Mp3.

Download

Sabuwar Wakar Umar M Sharif Asma,u Audio Mp3.

Sabuwar Wakar Umar M Sharif Ciki Daya Audio Mp3.

Download

Sabuwar Wakar Umar M Sharif kina maida Audio Mp3.

Download

Sabuwar Wakar Umar M Sharif Na yarda dake Audio Mp3.

Download

Sabuwar Wakar Umar M Sharif sarina Audio Mp3.

Download

Sabuwar Wakar Umar M Sharif Rayuwata Audio Mp3.

Download

Sabuwar Wakar Umar M Sharif zuciya Audio Mp3.

 

Download

Sabuwar Wakar Umar M Sharif Ciwon idanuna Audio Mp3.

Wakokinsa na kawar da bakin ciki haka kuma suna saka farin ciki musamman afagen soyayyar gaskiya tabbas wakokin mawakin Umar m Sharif suna mutukar taka rawar gani sosai mutuka awan nan fanin.

Hakan tasa har kullum shikuma kara samun kwazo yake na kawowa masoya sabbin wakokinsa dan kasan cewa cikin farin da nishadi akowanne lokaci.

Mawakin Umar m Sharif ya bayyana farin cikinsa da murna sosai ganin yadda dare da rana masoya suke jiran zuwan sabbin wakokinsa wanda hakan shima abun farin cikine cewar mawakin Umar m Sharif.

Dan haka bazan kasa agwaiwa ba gurin kara tabbatar da farin ciki azuciyar masoyana baki daya ina kaunarku masoya kalamin mawakin Umar m Sharif na karshe Kenan ga masoyansa na fadin duniya.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button