Wakokin Hausa

Sabbin Wakokin Ado Gwanja Audios 2023.

Zafafan Wakokin Ado Gwanja Mp3.

Babu shakka mata na cikin halitta mafi daraja agurin Allah dan haka shine dalilin daya sa bani da abun sansa farin cikin dare da rana safe da yamma kamar mata.

Wasu da yawan mutane suna ganin ina bawa mata matsayi da yawa ni kuma gani nake matsayin da nake basu ma yayi kadan ina bawa Kowa shawara tabbas mu girmama mata domin ko babu komai su iyayene sako daga mawakin mata Ado Gwanja.

Kamar yadda kowa ya sani cewa mawakin Ado Gwanja ya bayyana cewa bashi da wani farin ciki arayuwarsa kamar sanya mata farin ciki da nishadin.

Domin baki daya sune halitta na farko daya kamata abawa girma fiye da komai cewar mawakin Ado Gwanja farin cikin mata shine abun dake sani annushuwa mara adadi cewar na hanun daman mata Ado Gwanja.

Download

Sabuwar Wakar Ado Gwanja Ft kawu dan sarki Dagwas Audio Mp3.

Download

Sabuwar Wakar Ado Gwanja Ft Ali Jita Sallama Audio Mp3.

Download

Sabuwar Wakar Ado Gwanja iye Audio Mp3.

Download

Sabuwar Wakar Ado Gwanja Ft Dan musa kantun Ghana Audio Mp3.

Download

Sabuwar Wakar Dj Master Ft Ado Gwanja Shagali Audio Mp3.

Download

Sabuwar Wakar Ado Gwanja yan mata Audio Mp3.

Download

Sabuwar Wakar Ado Gwanja Ware Audio Mp3.

Download

Sabuwar Wakar Ado Gwanja Mamar Audio Mp3.

Download

Sabuwar Wakar Ado Gwanja Maimala buni Audio Mp3.

Download

Sabuwar Wakar Ado Gwanja Luwai Audio Mp3.

Download

Sabuwar Wakar Ado Gwanja Chass Audio Mp3.

Download

Sabuwar Wakar Ado Gwanja Ft Maryam Yahaya Audio Mp3.

Ina kara yiwa mata albishirin cewar har yanzu ina tare daku kuma har gobe ma ina tare daku babu mai rabani daku sai mutuwa itama dan ta zama dolene.

mata kune kadai nake kallo naji farin ciki dan haka ina kara tabbatar muku da cewar Ni da ku amance wadda babu ranar rabewa ina kara alfahari daku har yanzu.

Ado Gwanja ya kara da cewa mata ina nan ina tsara muku sabbin kundin wakokina masu dadin gaske domin saku farin ciki da nishadi kullum babu abun da nake sai kara fadada bincike da tunanin yadda zan saku farin ciki mara karewa

Daku kadai nake alfahari sakon mawakin Ado Gwanja zuwa ga matan duniya baki daya kuka sance dani kowanne lokaci dan samun farin ciki da nishadi rayuwata sai daki kamar yadda kukace kuma sai dani.

#Sabbinwakokinadogwanja,#wakokinhausa#wakokinadogwanja,#adogwanja,#zafafanwakokinhausa,#wakaradogwanja.

atewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button