Wakokin Rarara

Sabuwar Wakar Rarara Jamila Audio Mp3.

Dauda Kahutu Rarara Jamila sabuwar waka.

Wakar Dauda Kahutu Rarara Jamila ta zama daya daga cikin wakokin dake mutukar samun yabo mara adadi gurin masoya acikin wannan sabuwar shekara ta 2024 mawakin Rarara ya bayyana farin cikinsa mutuka ganin yadda masoya suke samun farin ciki dalilin wakokinsa dare da rana wakar Jamila itace wakar dake daukar hankalin mutane a halin yanzu.

 

Masoya wakokin Rarara sunce wakar Aisha da wakar acikin biyu sannan sai wakar Jamila sune wakokin dake kauda bakin ciki hakan tasa mawakin Rarara kullum yake kara kokarin kawo sababbin Wakoki da zasu saka shauki farin ciki annushuwa azuciyar dukkan masoya baki daya Rarara yace wakar Jamila wakace da yayiwa Jamila dan taya ta murnar kara shekara.

 

Mawakin Rarara ya kara sanar da masoya cewa bashi da wani buri aduniya kamar san ganin farin cikin masoya dare da rana domin soyayyar masoya ke kara masa kwarin gwiwar zurfafa na zari dan tsara sabbin wakokin da babu kamarsu dan haka ya kara da cewa masoya su saurari zuwan sabon kundin wakokinsa acikin wannan sabuwar shekara ta 2024.

 

Mafiya yawan masoya sunce hakika suna mutukar shiga shauki mara misaltuwa Aduk lokacin da mawakin Rarara ya saki wata sabuwar wakarsa hakika wakokinsa na kawar mana da dukkan damuwa cewar wasu masoya wakokin jami’ar wakar Alhaji Dauda Abdullahi Kahutu Rarara mawakin sabuwar Wakar Jamila wakar dake sanya farin ciki mara adadi akowane lokaci.

 

Kamar yadda Mukai alkawarin dunga kawo muku zafafan wakokin mawakan Hausa domin saka farin ciki azuciyar masoya masu bibiyar wannan shafi namu mai albarka na arewanahiya.com ku kasance damu akowane lokaci domin samun sabbin wakokin dake kauda kowanne kalar bakin ciki muna kara alfahari daku masoya kuhuta lafiya.

Download Mp3

Sabuwar Wakar Dauda Kahutu Rarara Jamila Official Audio Mp3 2024.

Haka Jamila na mika sakon Godiya ga dukkan masoya baki da irin so da kaunar da masoya ke nunawa wannan wakar Tata Allah Ubangiji ya bar so da kauna cewar Jamila wadda Rarara ya yiwa wakar cikar shekara dan taya murnar.

#Rararajamila,#jamilasabuwarwakarrarara,#daudakahuturararajamila,#arewanahiyasuwa,#arewanahiyasabuwarwaka,#wakokinhausasabbi,#sababbinwakoki,

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button