Wakokin RararaWakokin Siyasa

[Music] Dauda kahutu Rarara Uba Sani Ya Haye Audio Mp3.

Sabuwar Wakar Rarara Uba Sani Ya Haye Official Audio Mp3.

Yanzu yanzu Mawaki Rarara ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken Uba Sani Ya Haye Official Audio Mp3 babu shakka wannan wakar na daya daga cikin shahararrun wakokin da duniya ke yayi Ahalin yanzu ina masoya wakokin Dauda kahutu Rarara ku saurari wannan wakar Kusha mamaki.

Mawakin Dauda Abdullahi Kubuta Rarara ya bayyana dalilinsa na tsarawa Sabon Gwamnan jihar Kano Uba Sani waka mai mutukar dadi sosai domin nuna farin cikinsa akan sabuwar nasarar da sabon gwamnan ya samu a kotu bayan daukar tsawon lokaci ana shafi,a gwamna Uba Sani da Ashiru Kudan na jami’ar PDP.

Uba Sani Ya Haye itace sunan sabuwar Wakar da mawakin Dauda Abdullahi Kubuta Rarara ya tsarawa dan autan gwamnonin arewaran Nigeria Alhaji Uba Sani babu shakka mutan jahar Kaduna suna cikin farin ciki sosai mutuka da samun wannan nasara ta Senator Uba Sani a kotu Allah ya taya riko wannan shine fatan mutan jahar Kaduna.

Cewar mawakin Rarara yace Senator Uba Sani yana daya daga cikin Gwamnonin dake da mutukar farin jini agurin mutanen jahar sa hakan tasa muke masa fatan alkairin aikin tukuru domin samun kowacce kalar nasara acikin shugaban cikinsa wannan shine babban fatan da kowa yake masa domin ansheda kalar kokarinsa.

Wakar uba Sani ya Haye rararan waka yace Aduk acikin wakokinsa wannan itace wakar da yafiso fiye da kowacce wakar cikin dukkan wakokinsa ya kara da cewa gwamnan Uba Sani Ya zama jagoran nagari domin yayi aiki sosai lokacin da yake Senator jahar Kaduna yayi mutukar sanya mutan jahar Kaduna farin ciki sosai alokacin mulkinsa.

Gwamnan Uba Sani yace yana kara mika sakon Godiya kwarai da gaske zuwa ga dukkan al,ummar jahar Kaduna baki daya da irin kokarin da sukai gurin bamu goyan baya dan tabbatar da nasarar mu alokacin zabe da kuma lokacin da akayi zaman kotu har zuwa kotu muna kara rokon Allah Ubangiji yayi riko da hannun mu dan yiwa mutan jahar Kaduna aiki akowane lokaci.

Download Mp3

Dauda Kahutu Rarara Uba Sani Ya Haye Official Music Audio Mp3.

Halin yanzu mutan jahar Kaduna suna cikin farin ciki mara musultawa kwarai da gaske da irin kokarin da yake dan ganin ya sanya farin ciki azuciyar mutan jahar Kaduna baki daya Muna kara godiya cewar mutan jahar Kaduna Uba Sani muna maka fatan alkairi Allah ya taya ka riko.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button