Wakokin Hausa

Sabbin Wakokin Ahmad Fasaha Audios Mp3.

Wakokin Ahmad Fasaha Audios Mp3 2023.

Ahmad Fasaha mawaki daya mai abun mamaki cikin dukkan sauran mawakan Hausa baki daya tabbas mutane masu tarin yawan gaske sun tabbatar da iyawar mawakin Ahmad Fasaha.

Mawakine haziki mai basira sosai acikin sauran mawakan baki daya bayan daukar tsawon lokaci muna bin ciken gaskiyar akan wannan magana mun tabbatar da cewa Ahmad Fasaha mawakin daban da sauran mawakan Hausa.

Ya kasance mai tarin basirar, data wuce dukkan tunanin mai tunani, bayan haka kuma mun fahimci wasu abubuwa guda biyu daga mawakin Ahmad Fasaha yana da kokarin ibada san nan kuma akwai iya Mu,amala da mutane sosai domin dukkanin fadin unguwar su anbashi wan nan sheda ta mutumin kirki kuma mutumin arziki.

Download Mp3

Sabon lamari sabuwar Wakar Ahmad Fasaha Audio Mp3

Download Mp3

Sinadari na sabuwar Wakar Ahmad Fasaha Audio Mp3.

Download

Ahmad Fasaha Bargon Soyayya Audio Mp3

Download

Ahmad Fasaha Kalma Guda Audio Mp3

Download

Ahmad Fasaha Makamatan Audio Mp3

Download

  Ahmad Fasaha Ruhin Jiki Audio Mp3.

 

Download

Ahmad Fasaha kina Raina Audio Mp3.

Download

Ahmad Fasaha Mutu Ka Raba Audio Mp3

 

Tabbas jin wan nan bayani daga mafiya yawan mutane mun bashi lambar yabo haka mun kara masa da jin jinar ban girma domin hakika irin wannan shedar ake bukatar kowanne mutun ya samu gurin mutane.

Muna farin cikin sanar da mawakin Ahmad Fasaha cewar nan gaba kadan zai zama Fitaccen mawakin shahararren Aduniyar waka baki daya masoya suna farin ciki da murnar samun wan nan labari masoya ku shakata da wan nan kafin zuwan sabbin kundin wakokinsa Ahmad Fasaha.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button