Mawaki ba maroki ba cewar mafiya yawan mawakan Hausa tabbas maganar haka take babu ko’ kwanto ko’ kadan acikinta mawakin wani mutum ne da Allah sarki ya yiwa wata baiwa daban da sauran mutane.
Domin kuwa wani koda me zaka bashi ba zai’ iya yin waka ba amma mutane da yawa suna raina baiwar mawaki haki kanin gaskiya wan nan kuskurene babban domin mawakin dan baiwane acikin mutane.
Bayan shakatawa da bayanin mu zamu fara gabatar muku da shahararren mawakin nan dan baiwa mai tarin basirar da babu kamarsa duk cikin wakan Hausa ba kowa bane wan nan mawakin sai Ahmerdy mai wakar kallabi.
Sabuwar Wakar Ahmerdy Rawa Audio Mp3.
Sabuwar Wakar Ahmerdy Gaisuwa Audio Mp3.
Sabuwar Wakar Ahmerdy Aure Audio Mp3.
Sabuwar Wakar Ahmerdy Amarya Audio Mp3.
Sabuwar Wakar Ahmerdy Bako Audio Mp3.
Sabuwar Wakar Ahmerdy call me Audio Mp3.
Sabuwar Wakar Ahmerdy kina ina Audio Mp3.
Sabuwar Wakar Ahmerdy so Love Audio Mp3.
Also Read And Dowload
- Sabbin Wakokin Dauda kahutu Rarara Audio Mp3.
- Sabbin Wakokin Nura M Inuwa 2023 Audios.
- Sabbin Wakokin Hamisu Breaker Audios Mp3
- Sabbin Wakokin Kawu Dan Sarki Audios 2023.
- Sabbin Wakokin Sani Ahmad Audio Mp3.
- Sabbin Wakokin Salim Smart Audio 2023
- Sabbin Wakokin Sadiq Sale Audio Mp3.
- Sabbin Wakokin Auta Mg Boy Audios Mp3.
- Sabbin Wakokin Auta Waziri Audio Mp3.
- Sabbin wakokin Garzali Miko Audios Mp3.
- Sabbin Wakokin Umar M Sharif Lokaci Yayi Album official Audios Mp3.
- Sabbin wakokin Dan Musa Gombe Audios Mp3.
- Sabbin Wakokin Hussaini M Pizzah Audio Mp3.
- Sabbin Wakokin Umar M Sharif Audios 2023.
- Sabbin Wakokin Ado Gwanja Audios 2023.
- Sabbin Wakokin Ahmad Fasaha Audios Mp3.
- Sabbin Wakokin Ahmad Delta Audios Mp3.
Ahmerdy shine mawakin da yayi wakar kallabi hakika wan nan waka ta dauki hankalin mutanen duniya baki daya Bama iya gida Nigeria kadai ba, domin wakar tana dauke da kalamai masu mutukar sanya zuciya farin ciki wasu ma har bacci suke idan suna sauraron Wakar.
Ahmerdy mai wakar kallabi tabbas ya bayyana farin cikinsa mutuka, haka ya mika dubun godiyar sa zuwa ga Allah madaukakin Sarki bisa daukaka wakarsa mai suna kallabi hakika wan nan wakar saida ta zama babu wata waka dake tashe ko,ina sai ita awan nan.
Wakar kallabi wakace mallakin Ahmerdy kamar yadda duniya ta sani kuma ta sheda mafiya yawan mutane awan nan lokacin suna ganin kamar wakar Aliyu Namej ce ashe wakar Ahmady ce mawaki mai tarin basira sosai.
arewanahiya.com