Wakokin Rarara

Sai Dikko Sai Masari Sabuwar Wakar Dauda kahutu Rarara.

Sabuwar Wakar rarara Dikko Radda.

Shahararren mawakin siyasar nan Alhaji Dauda kahutu Rarara ya saki wata sabuwar wakarsa mai take sai Dikko Sai Masari wakar nuna murna da nasarar Dan takarar gwamnan jahar Katsina Alhaji Dikko Radda bisa nasarar cin zabensa wanda akayi acikin wan nan shekarar ta 2023.

Mawakin Dauda kahutu Rarara ya kara da cewa tabbas babu wani dan takarar da zaiyi adalci bayan gwamna Masari sai Alhaji Dikko Radda Mutun na mutane mai asalin tausayin talakawa darajar da kuma dukaka Allah ya bawa Alhaji Dikko Radda Allah yayi riko da hannunsa.

alhaji Dikko Radda gwamnan jahar katsina babu shakka ahalin yanzu jahar katsina na daya daga cikin manyan statae da sukayi dace da gwamna domin kuwa babau shakka jahar katsina sai dai sam barka cewar mutanan jahar katsina baki daya hakika mun amurna da farin cikin samun jajir taccen gwamna Dr Dikko Radda daya mai abun mamaki cikin dukkan gwamnonin arewa baki daya.

mawaki rarara yace yayiwa gwamna radda wakane dalilin ganin ya can canta hakan tasa yayi wakar domin nuna murna da farin cikinsa da irin kokarin da yake muna kara addu,ar allah ubangiji ya kara riko da hannunsa cewar mawakin dauda kahutu rarara cikin wata hira da akayi dashi.

Download

Sabuwar Wakar Dauda kahutu Rarara Sai Dikko Sai Masari.

Also Read And Dowload

Mawakin Dauka Abdullahi Kahutu Rararan wakan ya kara dacewa ya tabbata mutan Katsina babu wanda sukeso kamar Dikko Radda domin shine wanda ya san dukkan matsalar dake damun talakawa shine wanda zai kawo karshen matsalar cikin dan lokaci da ikon Allah cewar mawakin Dauda kahutu Rarara.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button