Hausa Music

Ritaya ta tabbata sabuwar Wakar Tijjani Gangu Audio Mp3.

Sabuwar Wakar ritaya ta tabbata Tijjani Gangu.

Shahararren mawakin Nan naku Alhaji Tijjani Gangu ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken Ritaya ta tabbata waka mai mutukar sanyaya zuciya sosai Wakace dake dauke da sakon taya zaɓaɓɓen gwamnan jahar Kano Eg Abba Kabir Yusuf wanda akafi sani da Abba gida gida murnar lashe zabe.

Hakika Abba Kabir Yusuf yayi nasara lashe zaben gwamnan jahar Kano da kuri,a mai mutukar rinjaye sosai ba kadan ba domin baki daya talakawan jahar Kano babu wanda sukeso kamar Eg Abba Kabir Yusuf shine zabin talakawan jahar Kano birni da kauye baki daya.

Download

Ritaya ta tabbata sabuwar Wakar Tijjani Gangu Audio Mp3.

Abba Kabir Yusuf ya kasance jajir taccen mutun gurin yiwa talakawa aikin da zaisa suci gaba.hakika  ya samu sheda da yawan gaske kan cewa bashi da wani halin gudu sai dai abun so gurin mutane dan haka babban abun daya kamata shine taya zaɓaɓɓen gwamnan addu’ar Allah Ubangijin ya taya shi riko.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button