Hausa Music

Amince dani sabuwar Wakar Salmanu Mazika

Amince dani annabi sabuwar wakar Salmanu Mazika official video & Audio Mp3 tabbas wan nan wakar tana daya daga cikin fitattun wakokinsa masu mutukar sanya farin ciki da annushuwa azuciyar dukkan mai kallo amince dani waka mafi soyuwa azuciyar mutane.

Salmanu ya kasance mawakin fiyayyen halitta ne annabi Muhammad kamar yadda kowa ya sani ya kasance daya daga cikin shahararrun masu yabo ga shugaban duniya da lahira baki daya wanda shine daya tilo adukkan fadin duniya.

Download

Amince dani sabuwar Wakar Salmanu Mazika official video & Audio Mp3.

Haka tasa jarumin shirya fina finan hausa Sarki Ali nuhu yace sam baza,a abarsa abaya ba gurin yabon annabi Muhammad Bama kamar cikin wannan wata mai tarin albarka na Ramadan Allah Ubangijin kabarmu da soyayyar fiyayyen halitta Muhammad Rasulillah.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button