Wakokin Rarara

Tangal Tangal sabuwar Wakar Dauda Kahutu Rarara.

Wakokin Dauda Kahutu Rarara sabbi

Yanzu yanzu shahararren mawakin naku Alhaji Dauda kahutu Rarara ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken Tangal Tangal wakar dake mutukar tashi ahalin yanzu gurin dukkan yan APC mawakin rarara yace babu shakka babu magana ko kwanto sai sun anshi mulkin jahar Kano.

Mawakin Rarara ya kara da cewa kullum babban burinsa shine ganin anyi adalci Agurin kowanne dan Nigeria dan haka yace suna da tabbacin jam,iyyar itace Wada taci mulkin jahar Kano Dr Nasiru Yusif Gawuna dan takara mai abun mamaki cikin dukkan sauran Yan takarar gwamnonin Nigeria baki daya.

Download

Sabuwar Wakar Dauda kahutu Rarara Tangal Tangal Audio Mp3.

Dan haka ya kara dacewa lalle yaran tsula su sani cewa har yanzu nasararsu Tangal Tangal take domin kuwa babu wani dalili da zai hana zuwa kotu dalilin rashin yin adalci awasu gurare dake cikin garin Kano da wan nan muke saka ran kotu za tayi adalci gurin bawa mai gaskiya gaskiyar sa.

arewanahiya.com

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button