Dauda kahutu Rarara Fadan Karshe sabuwar Wakar Audio Mp3.
sabuwar Wakar Dauda kahutu Rarara Fadan Karshe mp3
Yanzu yanzu shahararren mawakin Nan naku Alhaji Dauda kahutu Rarara ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken Fadan Karshe Gawuna Garo tabbas wakar na daya daga cikin fitattun wakokin dake da mutukar dadi sosai haka kuma wakar na mutukar burge masoya masu sauraron wakokinsa Hausa.
Babu shakka kamar yadda kowa ya sani gobe Asabar 18 gawatan uku 2023 za,a gudanar da zaben gwamnonin jahohin Nigeria baki daya kamar yadda hukumar zaben mai zaman kanta ta sanar halin yanzu nakan cigaba da shirin zabe gobe insha Allah.
wakar fadan karshe na daya daga cikin wakokin da suka taka rawar gani sosai mutuka cikin wakokin dauda kahutu rarara acikin wannan sabuwar shekara mai albarka tabbas mutane sunyi mutukar shiga farin ciki sosai mutuka dalilin wannan waka ta Alhaji dauda kahutu rarara mai taken fadan karshe
Fadan Karshe sabuwar Wakar Dauda kahutu Rarara Audio Mp3.
Mawakin dauda Kahutu Rarara yace tabbas babu wanda ya kamata ya zama gwamnan jahar Kano sai Gawuna dan haka lalle masoyan Alhaji Nasiru Yusif Gawuna kar kuji tsoro kufito kuyi zabe zamuci nasara da ikon Allah cewar mawakin Alhaji Dauda kahutu Rarara acikin sabuwar Wakar tasa mai suna fadan karshe.
Also Read And Dowload
- Sabbin Wakokin Dauda kahutu Rarara Audio Mp3.
- Sabbin Wakokin Nura M Inuwa 2023 Audios.
- Sabbin Wakokin Hamisu Breaker Audios Mp3
- Sabbin Wakokin Kawu Dan Sarki Audios 2023.
- Sabbin Wakokin Sani Ahmad Audio Mp3.
- Sabbin Wakokin Salim Smart Audio 2023
- Sabbin Wakokin Sadiq Sale Audio Mp3.
- Sabbin Wakokin Auta Mg Boy Audios Mp3.
- Sabbin Wakokin Auta Waziri Audio Mp3.
- Sabbin wakokin Garzali Miko Audios Mp3.
- Sabbin Wakokin Umar M Sharif Lokaci Yayi Album official Audios Mp3.
- Sabbin wakokin Dan Musa Gombe Audios Mp3.
- Sabbin Wakokin Hussaini M Pizzah Audio Mp3.
- Sabbin Wakokin Umar M Sharif Audios 2023.
- Sabbin Wakokin Ado Gwanja Audios 2023.
- Sabbin Wakokin Ahmad Fasaha Audios Mp3.
- Sabbin Wakokin Ahmad Delta Audios Mp3.
Inda acikin wakar tasa yake cewa sun rushe shirin yaran tsula wani baiti daya daga cikin bai tikan sabuwar Wakar tasa wasu kuma suna ganin babu dalilin da zaisa Gawuna yaci Abba gida gida shine wanda ya cancanta ya zama gwamnan jihar Kano Allah yaba mai rabo sa,a.
arewanahiya.com