Wakokin Rarara

Dauda kahutu Rarara Fadan Karshe sabuwar Wakar Audio Mp3.

sabuwar Wakar Dauda kahutu Rarara Fadan Karshe mp3

Yanzu yanzu shahararren mawakin Nan naku Alhaji Dauda kahutu Rarara ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken Fadan Karshe Gawuna Garo tabbas wakar na daya daga cikin fitattun wakokin dake da mutukar dadi sosai haka kuma wakar na mutukar burge masoya masu sauraron wakokinsa Hausa.

Babu shakka kamar yadda kowa ya sani gobe Asabar 18 gawatan uku 2023 za,a gudanar da zaben gwamnonin jahohin Nigeria baki daya kamar yadda hukumar zaben mai zaman kanta ta sanar halin yanzu nakan cigaba da shirin zabe gobe  insha Allah.

wakar fadan karshe na daya daga cikin wakokin da suka taka rawar gani sosai mutuka cikin wakokin dauda kahutu rarara acikin wannan sabuwar shekara mai albarka tabbas mutane sunyi mutukar shiga farin ciki sosai mutuka dalilin wannan waka ta Alhaji dauda kahutu rarara mai taken fadan karshe

Download

Fadan Karshe sabuwar Wakar Dauda kahutu Rarara Audio Mp3.

Mawakin dauda Kahutu Rarara yace tabbas babu wanda ya kamata ya zama gwamnan jahar Kano sai Gawuna dan haka lalle masoyan Alhaji Nasiru Yusif Gawuna kar kuji tsoro kufito kuyi zabe zamuci nasara da ikon Allah cewar mawakin Alhaji Dauda kahutu Rarara acikin sabuwar Wakar tasa mai suna fadan karshe.

Also Read And Dowload

Inda acikin wakar tasa yake cewa sun rushe shirin yaran tsula wani baiti daya daga cikin bai tikan sabuwar Wakar tasa wasu kuma suna ganin babu dalilin da zaisa Gawuna yaci Abba gida gida shine wanda ya cancanta ya zama gwamnan jihar Kano Allah yaba mai rabo sa,a.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button