Wakokin Rarara

Sabuwar Wakar Dauda kahutu Rarara Gawunan dai Audio Mp3.

Sabuwar Wakar rarara Gawunan dai.

Yanzu yanzu mawaki Dauda kahutu Rarara ya saki wata sabuwar wakar sa mai taken Gawuna dai wakar dan takarar gwamnan jahar Kano karkashin jam’iyyar APC Alhaji Nasiru Yusif Gawuna da mataimakin sa Alhaji Murtala Sule Garo.

Halin yanzu wan nan waka ta zama waka ta farko kafin cin zabe acewar mawakin Dauda kahutu Rarara inda ya bayyana cewa babu dalilin da zaisa Gawuna baici zabe ba sai dai wani ikon Allah karfe 12 gawuna garo sunci kujerar Gwamnan jihar Kano cewar mawakin Rarara.

Tuni masoya wakokin rarara da kuma masoya dan takarar gwamnan jahar ta Kano Alhaji Nasiru Yusif Gawuna suka fara ribibin dokko wan Nan sabuwar Wakar ta Kara hakuri Gawuna saura sati Daya sakaci zabe da ikon Allah cewar mawakin Alhaji Dauda kahutu Rarara cikin Wakarsa.

mawaki Dauda kahutu rarara ya bayyana farin cikinsa mutuka inda ya bayyana cewa babu wanda ya dace da zama gwamnan kano sai Nasiru Yusif Gawuna cewar mawakin Dauda kahutu rarara kamar yadda ya bayyana cikin wata hira da akayi dashi da manaima labarai.

haka ya kara da cewa yaran tsula ku gama kano ta gawuna ce babu abun da zai sauya kano tamu ce anyi zabe an gama cewar mawakin alhaji dauda kahutu rarara jami,ar wakar hausa.

Download

Sabuwar Wakar rarara Gawunan dai Audio Mp3.

Wan Nan waka tana daya daga cikin fitattun wakokin dake da mutukar farin jini gurin mutane inda halin yanzu anata kokarin sauke wakar akan wayoyinsu Allah yaba mai rabo sa,a ameen.

Also Read And Dowload

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button