Wakokin hausa VideoWakokin Umar M Sharif

Sabuwa Wakar Umar m Sharif Rayuwata official video.

Wakar Umar M Sharif sabuwa.

Sabuwar Wakar Shahararren mawakin Nan naku mai baiwar waka kamar dan kasar India wato Alhaji Umar m Sharif mawakin daya acikin mawaka mai abun mamaki tabbas mutane suna mutukar nisha dan tuwa da wakokin sa sosai mutuka.

Dun buna mutane sun bayyana farin cikinsu sosai ba kadan ba aduk lokacin da suke sauran wakokin Umar m Sharif. haka kuma sun bayyana irin murna mara kimantuwa da suke shiga alokacin jin wakokin Umar m sharif din.

Bayan wata hira da mawakin Umar m Sharif an yimasa tambaya akan meye abun da yafi faranta masa ransa fiye da komai acikin aduniya inda Umar ya bayyana cewa ganin farin cikin masoyinsa shine abu mafi faranta ransa kowanne lokaci.

ina farin cikin sanar da masoya cewa wannan wakar mai suna rayuwata tabbas wakace daya mai abun mamaki cikin dukkan wakokina dan haka ba sai na cikaku da surutu ba kawai ku kalla san nan kuma ku saurari irin zafafan kalaman dake cikin wakar dan tabbatar da abun da nake fada muku.

na tsara wakar ne duba da yadda halin rayuwa yake kasance ahalin yanzu da kuma yadda muke samun kanmu acikin kalu bale na rayuwa hakan tasa nayi nazari dai dai da abun dake faruwa kuma na tsara waka mai sanya farin ciki azuciyar masoya dai dai da abun dake damunsu cewar mawakin umar m sharif.

#umamsharifsabuwarwaka,#wakarumarmsharifsabuwa,#msharifwaka,#wakarmsharif,#msharifwakamaidadi,#msharifumar.

Abdul M Sharif shine jarumin daya hau wakar Umar M Sharif ta rayuwata inda mutane suka shiga farin ciki sosai kwarai da gaske da ganin video domin kuwa anyi abubuwan mamaki kwarai da aske masu faranta ran masu kallo da kuma masu saurara.

Wani dan sirri shin wai masu kallo ko kun san Abdul M Sharif yayane Agurin Umar M Sharif Mahaifiyarsu daya haka kuma mahaifinsu daya tabbas mutane masu yawan gaske Basu san wan nan sirrin ba to tabbas maganar haka take babu maganar ko kwanto acikinta muna farin ka san cewa tare daku.

arewanahiya.com

One Comment

  1. Great post bbut I waas wondering if yyou could wrute a liitte more on this topic?
    I’d bee very grateful iif yyou coukd elaborate a little bitt further.
    Thank you!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button