Wakokin Rarara

Girman ka Akwatin ka sabuwar Wakar Dauda kahutu Rarara.

Wakokin Rarara Sabbi.

Ina ma,abota sauraron wakokin shahararren mawakin siyasar nan wanda akewa lakabi da Jami,ar Waka Alhaji Dauda kahutu Rarara daya daga cikin fitattun mawakan masu yawa masoya maza da mata yauma g wat sabuwa ta fito Mai lakabin Girman ka akwatin ka.

Alhaji Dauda kahutu Rarara ya saki wannan sabuwar Wakar ta sane juma,a 10 ga watan 3 shekara 2023 domin karawa talakawa kwarin gwaiwar tabbatar da dacewa alokacin zabe kar suyi zaben tumun dare lalle su zabe wanda suke ganin zai musu adalci.

Rarara jam’i,ar Waka ya kara dacewa babban burinsa kowanne lokaci shine ganin farin cikin talaka akowane lokaci hakan tasa suke karawa mutane karfin kwaiwar duba can canta kafin suyi zabe Allah bamu shugabanni nagari.

mawaki rarara shine mawaki na farko daya zarce kowanne mawaki afannin rera wakokin musamman irin na siyasa hakika mutane masu yawan gaske sun sheda hakan domin rarara ya zama daya mara tamka cikin dukkan mawakan siyasa baki daya wanda har ya karbi lambar yabo dalilin rera wakar siyasa.

Alhaji Dauda Kahutu Rarara ya bayyana farin cikinsa mutuka ganin yadda masaoya baki daya suke nuna masa soyayya da kuma kauna hakan na mutukar sanya shi farin ciki mara adadi cewar mawaki rarara hakan tasa baya kasa aguiawa gurin tsara sabbin wakokinsa masu mutukar dadi domin sanya farin ciki da annushuwa azciyar masaya baki daya.

mawakin ya kara da cewa hakan tasa kullum babbar addu,arsa itace kokarin sanya farin ciki da annushuwa azuciyar dukkan masu sauraron wakokinsa dan haka muna farin ciki daku muna kara farin ciki da alfahari daku cewa mawakin alhaji dauda kahutu rararan waka daya mara tamka magajin shata.

Download

Rarara Girman ka Akwatin ka.

Also Read And Dowload

Babu shakka yan kasa sunyi zabin daya dace domin kuwa Alhaji Bola Ahmad Tinibu shine wanda zai share kukan al, Umar kasar nan baki daya domin shine wanda ya dace ya zama shugaban ƙasa Nigeria kuma Allah ya duba can canta ya bashi cewar alhaji Dauda kahutu Rararan Waka.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button