Sabuwar Wakar Dauda Kahutu Rarara iye jabbama Babu shakka wan Nan wakar ba Daya daga cikin manya wakokin da sukai tashe sosai acikin wan Nan shekarar wakar Mai dadin gaske.
Mawaki Rarara ya bayyana irin farin cikin da yake samun Kansa aduk lokacin Daya ga yadda Al,imma suke ko Karin sauraran wakokinsa domin samun farin ciki.
tabbas duniya da kanta ta sheda mawaki dauda kahutu rarara yana daya daga cikin manyan mawakan da duniya ke labari ada harma da yanzu tabbas mun yarda kuma mun sheda cewa babu wani mawaki ahalin yanzu wanda yake rera wakokin irin na hausa kamar mawaki dauda kahutu rarara musamman wakoki irin na siyasa.
mawakin rarara yana kara mika sakon godiya zuwa ga dukkan masoya baki daya haka kuma mawakin ya kara da cewa dare da rana bashi da wani burin daya wuce san nin farin cikin masoya akowanne lokaci muna kara murna da farin ciki sosai mutuka cewar mawakin dauka kahutu rarara jami,ar mawakan hausa baki daya.
masoya ku kasance da shafin arewanahiya akowanne lokaci domin samun kowanne irin farin ciki arayuwa muna kara sanar da masoya cewa dare dana kamar yadda mukai alkawari zamu dunga kawo muku wakokin kowanne mawaki domin samun farin ciki dare da rana muna kara farin ciki daku masoya allah ubangji ya bar kauna.
Sabuwar Wakar Rarara kungiyar Fulani Nigeria.
Also Read And Dowload
- Sabbin Wakokin Dauda kahutu Rarara Audio Mp3.
- Sabbin Wakokin Nura M Inuwa 2023 Audios.
- Sabbin Wakokin Hamisu Breaker Audios Mp3
- Sabbin Wakokin Kawu Dan Sarki Audios 2023.
- Sabbin Wakokin Sani Ahmad Audio Mp3.
- Sabbin Wakokin Salim Smart Audio 2023
- Sabbin Wakokin Sadiq Sale Audio Mp3.
- Sabbin Wakokin Auta Mg Boy Audios Mp3.
- Sabbin Wakokin Auta Waziri Audio Mp3.
- Sabbin wakokin Garzali Miko Audios Mp3.
- Sabbin Wakokin Umar M Sharif Lokaci Yayi Album official Audios Mp3.
- Sabbin wakokin Dan Musa Gombe Audios Mp3.
- Sabbin Wakokin Hussaini M Pizzah Audio Mp3.
- Sabbin Wakokin Umar M Sharif Audios 2023.
- Sabbin Wakokin Ado Gwanja Audios 2023.
- Sabbin Wakokin Ahmad Fasaha Audios Mp3.
- Sabbin Wakokin Ahmad Delta Audios Mp3.
Ya bayyana farin cikinsa mutuka sosai ganin yadda wan Nan abubuwan suke faruwa acikin rayuwarsa Wanda hakan ke nuna cewa Allah yayi Masa wata baiwa da ban data mutane Allah ya Kara Rufa mana asiri Baki daya.
arewanahiya.com