Wakokin HausaWakokin Umar M Sharif

Sabuwar Wakar Umar m sharif akan kauna.

Zafafan wakokin Umar m Sharif Akan kauna.

Shahararren mawakin Nan Umar m Sharif ya saki wata sabuwar wakarsa Mai suna aoan kauna wakar tayi mutukar Dadi sosai wakar Mai daukar hankali tsabar dadinta.

Mawaki Umar m Sharif ya bayyana farin cikinsa sosai gurin masoya Baki daya duba da yadda masoyansa suke kokarin so da kaunar wakokinsa Waka wata baiwace da Allah ubangiji ya ke bawa Dan Adam domin basirace Mai taken ikon allah.

Babu shakka duniya da kanta ta sheda mawaki umar m sharif na daya daga cikin mawakan da duniya ke yayi haka kuma take amma fani da irinsa domin wayar da kan al,ummar fadain duniya baki daya babu shakka wan nan mawaki yana da baiwa babba daban da sauran baiwar masu waka yan uwansa.

bayan wata hira da akayi da mawakin umar m sharif ka cewa aduniya meye yafi sashi farin ciki tabbas mawakin umar m sharif ya bayyana cewa farin cikin masoyansa shine babban abun dake mutukar sashi farin ciki akowanne lokaci dan haka alfaharinsa daya yanzy da masoya  ke samun farin ciki dalilin sauraron wakokinsa dare da rana cewar mawakin umar m sharif.

mawakin ya kara da cewa masoyansa sun gama masa komai na rayuwa domin akowanne lokaci burin masoyi shine ganin farin cikin masoyinsa dan haka babu dalilin da zaisa shima ba zaisa farin cikin masoyansa amatsayin abun farin cikinsaba hakika wannan na daya daga cikin dalili.

wannan wakar mai sunaakan kaunata zama waka ce mai sanya masoya kowanne kalar farin ciki arayuwa domin kuwa antsara wakar ne domin jadda kauna tsakanin masoya guda biyu dan haka babu abun da zance akan wan nan wakar har sai masoya sun saurari abubuwan dake cikin ta cewar mawakin umar m sharif.

Download Hare

Sabuwar wakar Umar m Sharif akan kauna.

#umarmsharifsabuwarwaka,#msharifsabuwarwaka,sharifwaka,#sharifsabuwarwaka #wakarumarmsharif sabuwa #wakokinumarmsharif

Babu abun Dake faranta ran masoya Kamar kamar farin cikin Abun da suke so Babu shakka Umar yana cikin farin ciki Mai tarin yawan gaske domin masoyi sune abun kauna.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button