Sabon Al,amari sabuwar Wakar Ahmad Fasaha Audio Mp3

Sabuwar Wakar Sabon Al,amari by Ahmad Fasaha Audio 2023

Sabuwar Wakar Ahmad Fasaha Sabon Al’amari Audio Mp3 2023 Dan farin cikinku masoya.

Kamar yadda shahararren mawakin nan Ahmad Fasaha yayi alƙawarin sanya farin ciki da annushuwa azuciyar dukkan masoyansa baki daya ta hanyar sakin sabbin wakokinsa masu dadin gaske domin tabbatar da farin ciki mara kimantuwa zuciyar masoyansa yau ya saki wata sabuwar wakarsa mai suna sabon Al’amari.

Babu shakka wan nan wakar sabon Alamari ta zama waka tafarko dake sanya farin ciki musamman azuciyar masoya, domin wakar tana dauke da kalamai masu mutukar kawar da kowanne kalar bakin ciki daga zuciya, Ahmad Fasaha ya bata lokaci gurin ganin ya tsara wannan wakar mai taken Sabon Al’amari wakar dake sanya masoya nishadi dare da rana.

 

Download Mp3

Sabon Al,amari sabuwar Wakar Ahmad Fasaha Audio Mp3.

Kamar yadda masoya kullum suke fadi wakokin Ahmad Fasaha wakokine daban na sauran dukkan mawakan Hausa, domin wakokin Ahmad Fasaha suna dauke da wasu surruka daban dana sauran mawakan baki daya, farin cikin masoyan wakokin hausa shine sauraron wakokin Ahmad Fasaha wakokin masu ɗauke da darussa acikin rayuwa.

Kamar yadda Mukai alkawarin dunga kawo muku wakokin hausa na mawaka daban daban cikin ikon Allah har yanzu muna kan bakarmu dan ganin mun sanya farin ciki mara musaltuwa zuciyarku, ina farin ciki daku cewar mawakin Ahmad Fasaha mawakin mai abun mamaki cikin shahararrun mawakan da duniya ke labari.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button