Sabuwar Wakar Ahmad Fasaha Sinadari na Audio Mp3.

Sinadari na By Ahmad Fasaha Audio Mp3 2023.

Ahmad Fasaha mawakin da duniya ke labari babu shakka Ahmad Fasaha mawakine daban da sauran dukkan mawakan Hausa baki daya, dalilin basirarsa tayi daban da basirar sauran mawakan duka, Ahmad Fasaha ya zama shahararren kuma Fitaccen mawakin Hausa ta hanyar isar da sakonni daban daban zuwa dukkan Al,ummar fadin duniya.

Mawakin. Ahmad Fasaha ya kara dacewa har kullum zuciyarsa wani abu daya kawai take fada masa ba sai tunanin  taya zan aika sako zuwa ga dukkan mutanen fadin duniya hakan tasa zuciyarsa ta yanke shawarar daukar sashin waka amatsayin wata muhimmiyar hanya ta isar da sako acikin dan lokaci.

Sinadari na Ahmad Fasaha official Audio Mp3.

Kamar yadda mawakin Ahmad Fasaha ya fada yace alhamdulillah Masha Allah bukata ta biya domin kuwa sakonni sun fara isa kunnen mutane kamar yadda nake san isar da sakon zuwa garesu cewar mawakin Ahmad Fasaha cikin hirar da da shafin yanan Gizo Gizo ta arewanahiya.com

Bayan haka mawakin ya mika sakon Godiya mai tarin yawa sosai gurin masoya duba da soyayyar da suke nunawa kowanne lokaci ba dare ba rana domin samun farin ciki, ya kara tabbatarwa da masoya cewar zai kara himma safe da rana domin kawo muku sabbin wakokinsa masu mutukar dadi sosai domin farin cikinku.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button