Wakokin Hausa

Sabuwar Wakar Abdul Amdaz Hanayi Audio Mp3.

Hanayi Abdul Amdaz Audio Mp3 2023.

Kowanne farin ciki yana samuwa ne dalilin samun Muradin Rai babu shakka masana sun bayyana cewa duk inda kaga farin ciki toh tabbas zuciya ta samu abun da takeso hakan tasa dare da rana mawakin Abdul Amdaz bashi da wani aiki sai kokarin kawo muku abubuwan da zasu saku farin ciki.

Mawakin Abdul Amdaz ya saki wata sabuwar wakarsa mai mutukar kara sanya masoya san junansu, wakar dake sanya farin ciki da annushuwa azuciyar masu san junansu, wakar dake kawar da kowanne kalar bakin ciki daga zuriya,wakar dake sanya farin ciki mara iyaka daga azuciyar masu san junansu, tabbas na tabbatar da waka baiwa ce saurari wakar dan jin abubuwan mamaki.

Download

Abdul Amdaz Hanayi Official Music Audio Mp3.

Kamar yadda mawakin Abdul Amdaz yace har kullum na zarinsa daya ne taya zai kawo sabon abun da zai sauya yanayin soyayya baki daya, domin har kullum mawaka kowa yana kokarin kawo sabbin abubuwa daban dana saura  wan shine abun dake karamin himma akowane lokaci  babban burina kenan cewar mawakin Abdul Amdaz.

Wan Nan wakar na daya daga cikin kundin wakokin da nayi alkawarin kawowa masoya domin tabbatar da muhimmancin soyayya da kuma alfa,nunta arayuwar kowanne mutum dake rayuwa adoran Duniya, ina kara alfahari da farin ciki daku masoya Allah Ubangijin ya bar kauna.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button