Wakokin Auta Mg BoyWakokin Hausa

Sabuwar Wakar Auta My Boy Na Fara Sanki Audio Mp3.

Na fara Sanki wakar Auta Mg Boy audio 2023

Hakika farin ciki abin sone babu kamar kalaman soyayya su karede kunnen masoya masu tsantsar so da kaunar junansu tabbas hakan na sanya zuciya farin ciki sosai mutukar suna taka rawar gani kwarai mutuka awan nan fanni ina masoya san samun farin ciki mara iyaka toh ga wata dama ta samu.

Shahararren mawakin nan naku Mai suna Auta Mg Boy ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken Na fara Sanki Audio Mp3 wakar dake tashe ako,ina ahalin yanzu duniya ta bayyana wan nan waka amatsayin daya daga cikin fitattun wakokin dake zamani awan nan mako.

Download

Aura Mg Boy Na Fara Sanki Audio Mp3.

Mawakin auta mg boy ya bayyana farin cikinsa mara kimantuwa ganin yadda mutane suke farin ciki da annushuwa dalilin sakin wan nan waka inda ya kara dacewa har kullum yana kara farin ciki da yadda masoya dare da rana basa gajiya da dukkan abubuwan da suka kawo wan nan nasarace babban cewar mawakin Auta Mg Boy.

Dan haka ina kara sanar da masoya cewa mutukar sakin sabbin wakokina sune dalilin samun farin cikinku toh ina kara muku albishirin cewa zan kara daura da mara ba dare ba rana dan ganin na cigaba da kawo muku abubuwan da kuke so kowanne lokaci ina kara alfahari daku masoya cewar mawakin Alhaji Auta Mg Boy.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button