Wakokin Auta Mg Boy

Sabuwar Wakar Auta Mg Boy Soyayya Ba Fada Bane.

Wakar Auta Mg Boy Soyayya Ba Fada Bane Audio Mp3.

Bayan Dubun Gaisuwa zuwa ga dukkan masoya maza da mata muna kara sanar daku cewa shahararriyar wakar nan ta fitaccen mawakin nan naku wato Auta Mg Boy ta fita wakar da dubun masoya suka dade suna jiran fitar yau cikin ikon Allah mawakin Auta Mg Boy ya saki wakar domin farin cikin masoya wakokin sa baki daya.

 

Wannan waka itace soyayya ba fada bane tabbas wannan shahararriyar waka ta samu aiki tukuru daga gurin fitaccen mawakin naku Auta Mg Boy mawakin ya kara da cewa hakika wannan itace waka mafi dadi da soyuwa Agurin mutane hakan tasa banyi kasa aguiwa ba gurin ganin nayi aiki babu dare babu rana dan farin cikinku baki daya cewar mawakin Auta Mg Boy.

 

Halin yanzu wakar na nan ta dauki hankalin duniya ganin yadda wakar tayi dadi sosai mutuka da gaske mutane masu tarin yawa suna ta mika sakon jin jina zuwa ga mawakin Auta Mg Boy kan cewa lalle suna bukatar zafafan wakoki masu dadi sosai musamman cikin wannan sabuwar shekara mai zuwa ta 2024 domin hakan zai mutukar samu farin ciki sosai cewar masoya wakokin nasa.

 

Masoya wakokin Auta Mg Boy ku gar zaya zuwa shafin arewanahiya.com domin samun sabbin wakokinsa dama sauran wakokin mawaka daban daban domin samun asalin farin ciki acikin rayuwa babu shakka kamar yadda muka dauki alƙawarin dunga kawo muku zafafan wakokin Hausa babu shakka zamu cigaba da kawowa domin farin cikinku akowane lokaci muna alfahari daku masoya.

Download Mp3

Sabuwar Wakar Auta Mg Boy Soyayya Ba Fada Bane Audio.

Soyayya ba fada bane tabbas wannan wakar ta zama Abar kwaikwayo afadin manhajar TikTok baki daya domin duk mawakan Hausa da kansu sun yarda babu wakar data samun asalin aikin daya dace kamar wannan waka ta soyayya ba fada bane wakar data fito daga shahararren mawaki auta Mg Boy daya daga cikin mawakan da duniya ke labari Allah kara basira wannan shine ikirarin masoya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button