Wakokin Auta Mg BoyWakokin hausa Video

Tunda Ina Sanki Official video By Auta Mg Boy.

Sabuwar Wakar Auta Mg Tunda Ina Sanki Official video 2023.

Tunda Ina Sanki Official video By Auta Mg Boy.

Bayan Gaisuwa ga masoya masu bukatar kasan cewa cikin farin ciki da nishadi muna kara muku albishirin zuwa sabuwar Wakar daya tamkar dubu cikin dukkan mawakan Hausa baki daya Auta Mg Boy mawakin mai mutukar abubuwan mamaki daban da saura mawaka, fatan masoya kunyi sallah lafiya kuma kuna cikin koshin lafiya.

Wan Nan wakar kamar yadda mukaiwa masoyan mawakin Auta Mg Boy alkawarin cewar zamu dinga kawo musu sabbin wakokinsa akowane lokaci domin samun farin ciki dare da rana hakan tasa yau muka kawo muku wan nan sabuwar Wakar tasa mai taken tunda ina Sanki wakar dake saka farin ciki mara musaltuwa acikin zuciya.

Bayan haka mawakin auta mg boy ya kara da cewa akara fadawa dukkan masoyansa baki daya cewa ba dare ba rana yana nan yana tsara sabbin wakokinsa domin farin cikinku dan haka masoya su shirya zuwa sabbin wakokinsa daban da sauran wakokinsa na baya wakoki masu saka masoya bacci alokacin sauraro.

Mawakin ya kara wani sakon zuwa kaftanin masoyansa cewa gaisuwarku tana zuwa garemu dan haka muna kara godiya dare da rana muma muna Sanku muna kaunarku kamar yadda kuke kaunarmu cewar mawakin Auta Mg Boy.

Da ikon Allah zamu cigaba da kawo muku sabbin wakokin masu É—auke da kalaman sanya farin ciki azuciya dan haka ku tanaji lokaci domin samun farin ciki da annushuwa nine naku Auta Mg Boy Allah Ubangiji ya barmu tare ina alfahari daku.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Fatal error: Uncaught wfWAFStorageFileException: Unable to save temporary file for atomic writing. in /home/arewyakb/arewanahiya.com/wp-content/plugins/wordfence/vendor/wordfence/wf-waf/src/lib/storage/file.php:34 Stack trace: #0 /home/arewyakb/arewanahiya.com/wp-content/plugins/wordfence/vendor/wordfence/wf-waf/src/lib/storage/file.php(658): wfWAFStorageFile::atomicFilePutContents('/home/arewyakb/...', '<?php exit('Acc...') #1 [internal function]: wfWAFStorageFile->saveConfig('transient') #2 {main} thrown in /home/arewyakb/arewanahiya.com/wp-content/plugins/wordfence/vendor/wordfence/wf-waf/src/lib/storage/file.php on line 34